@hasken_gida: Kafin ka yi fushi, yi wannan abu ɗaya. 🛑 Zafin rai a tsakanin Ma'aurata Yana kawo cece-kuce da haifar da rikici.Amma ga wata Mafita. Fushi yana lalata gida a cikin daƙiƙa. Kafin ka ɗaga murya ga matarka ko mijinki, ka tsaya kaɗan. Numfashi sau uku, sannan ka yi magana cikin nutsuwa Numfasahi sau uku na iya ceto Zaman lafiyar aure. 💔➡️❤️ Dakata. Numfashi. Sannan magana. Ka taɓa fuskantar haka? Faɗa mana a comment 👇Turawa Abokai da Kawayen ku,kuyi Follow. #FYP #ForYou #Viral #ZamanAure #MataDaMiji