@hasken_gida: Banbanci Tsakanin "Duka" da "Horo" (Discipline) A Tarbiyya. Kana zaton duka shine ke gyara Tarbiyya? Kalli Wannan. Duka yana sa yaro ya ji tsoronka,Amma karshe zai Iya haifar masa da Taurin kai. Amma horo mai ma'ana yana koya masa hankali. Wacce hanya tafi Yi maka aiki wajen ladabtar da yara? Fada mana a comment 👇 #TarbiyyarYara #Iyaye #HausaTikTok #ViralReels

Hasken_Gida
Hasken_Gida
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 November 2026 16:44:47 GMT
367
46
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @hasken_gida, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About