@jameel_dan_ahlussunnah:

JAMEEL_ƊAN_AHLUSSUNNAH🕋
JAMEEL_ƊAN_AHLUSSUNNAH🕋
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 November 2026 17:32:38 GMT
63578
16605
1224
753

Music

Download

Comments

abdulgolden1
Abdul Golden :
Allahumma ya Rabbi, ina roƙonKa da sunayenka tsarkaka, Ka dubi Malam Bashir da rahamarKa. Ya Allah, Ka ba shi cikakkiyar lafiya, Ka yaye masa duk wata jinya da damuwa, Ka sauƙaƙa masa duk abin da yake damunsa. Ya Allah, Ka mayar masa da lafiyarsa fiye da yadda take a baya, Ka sanya rashin lafiyarsa ya zama kaffara ga zunubansa da ɗaukaka darajarsa. Ka ba shi lafiya mai ɗorewa, wadda babu ciwo ko wata damuwa a cikinta. Allahumma Rabban-Nas, Adh-hibil-ba’s, Washfi Antash-Shafi, La shifa’a illa shifa’uka, shifa’an la yughadiru saqama. Amin ya Hayyu ya Qayyum. 🤲❤️
2026-11-18 18:56:39
47
salafiyyacenter
SALAFIYYAH CENTER🥀🥀 :
Allah yabashi lafiya da nisan kwana
2026-11-18 18:57:38
30
user5856063481943
B ABDULLAHI :
Allah ya bashi lfy
2026-11-19 07:55:15
0
designervibez1
D_Vibez :
Allah ya bashi lpy ameen summa ameen 🙏🥹
2026-11-19 13:31:59
0
danadamkt
mustapha lawal :
Allah ya ba malam lafiya yasa kaffara ne
2026-11-18 20:30:23
13
khalifah.ibn.bung
Khalifah Ibn bungudu :
allah yasauwaqa
2026-11-19 09:01:33
0
usmanabdulraxak
Abdulraxak Usman :
Ubangiji Allah Kabama mln lpy kaine mahallichin shi kuma kapimu sonshi
2026-11-18 18:53:56
11
oumar_jalees
Jalees :
Allah Yakarawa Malam Lafiya Yasa Kaffarane.
2026-11-19 11:29:32
1
junaidu.saidu1
Junaidu Sa'idu :
Malan Allah ya qarama lafiya 🥰♥️
2026-11-18 21:45:58
6
abdoulkarimibrahi681
Ace hood :
Allah subahanahu wa Ta´Alla ya bawa malan lafiya da nisan kwona
2026-11-19 08:52:24
2
ssojaminimart
ssojaminimart :
Allahumma ya Rabbi, ina roƙonKa da sunayenka tsarkaka, Ka dubi Malam Bashir da rahamarKa. Ya Allah, Ka ba shi cikakkiyar lafiya, Ka yaye masa duk wata jinya da damuwa, Ka sauƙaƙa masa duk abin da yake damunsa. Ya Allah, Ka mayar masa da lafiyarsa fiye da yadda take a baya, Ka sanya rashin lafiyarsa ya zama kaffara ga zunubansa da ɗaukaka darajarsa. Ka ba shi lafiya mai ɗorewa, wadda babu ciwo ko wata damuwa a cikinta. Allahumma Rabban-Nas, Adh-hibil-ba’s, Washfi Antash-Shafi, La shifa’a illa shifa’uka, shifa’an la yughadiru saqama. Amin ya Hayyu ya Qayyum. 🤲❤️
2026-11-18 22:27:39
5
dan__musty14
💫shamsu Mustapha 001💫 :
allah ubangiji yabashi lafia😭🤲🤲
2026-11-19 09:54:18
1
ahmedydm97
Ahmed A : :  :
Allah ya bashi lfy
2026-11-18 23:16:07
0
user792313997usmanumar
Usman Umar :
Allah ya bamalan lafiya
2026-11-19 08:41:39
1
omarpharuqabakar
عمر 🤍🥀 :
Allah shi bashi lafiya
2026-11-18 20:25:49
5
shamsusani751
شمس ددين إبن ثاني ترث :
ALLAH UBANGIJI YABASHI LAFIYA
2026-11-18 21:23:56
3
ibrahimabdullah1090
ibrahimabdullah1078 :
Allah sawwaka
2026-11-18 22:50:33
3
abdul.g.marafa
Abdul G marafa :
ya Allah yakawo ma malam sauki🤲🤲🤲🙏🙏🙏😭😭😭
2026-11-18 19:59:04
1
amtb_01
Adamu Muhammad :
allah ubangiji ya saukaka mishi, Allah ubangiji yasa kaffarar zunu baine, ubangiji ya bashi lafiya da tsawon kwana
2026-11-18 23:26:36
3
babuwali2
Babu Wali 🦍 :
Allah ya bashi lfy
2026-11-18 23:20:08
1
ahmad.kurya2
ahmadabubakarmadaro11 :
allah kaba malam lafiya allah sarki🤲🤲🤲
2026-11-18 23:04:30
1
surajhami3
bin hamis :
allah ya baka lfy malan
2026-11-18 18:37:16
1
ummul.khairi.sanu
ummul khairi sanusi :
ya ubangiji kaba malam lfy
2026-11-18 19:39:41
1
dankwakwa_jega
YUSUF_DANKWAKWA_JEGA :
Allahumma ya Rabbi, ina roƙonKa da sunayenka tsarkaka, Ka dubi Malam Bashir da rahamarKa. Ya Allah, Ka ba shi cikakkiyar lafiya, Ka yaye masa duk wata jinya da damuwa, Ka sauƙaƙa masa duk abin da yake damunsa. Ya Allah, Ka mayar masa da lafiyarsa fiye da yadda take a baya, Ka sanya rashin lafiyarsa ya zama kaffara ga zunubansa da ɗaukaka darajarsa. Ka ba shi lafiya mai ɗorewa, wadda babu ciwo ko wata damuwa a cikinta. Allahumma Rabban-Nas, Adh-hibil-ba’s, Washfi Antash-Shafi, La shifa’a illa shifa’uka, shifa’an la yughadiru saqama. Amin ya Hayyu ya Qayyum. 🤲❤️
2026-11-18 22:08:23
2
real_sir_abba
Sĩř ãbbã 🖇️☠️ :
Allah kabawa malam lafiya dan Alfarmar annabi Muhammad (s a w)
2026-11-18 22:27:55
4
To see more videos from user @jameel_dan_ahlussunnah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About