@barristernurafuntua:

A.B NURUDDEEN ESQ.
A.B NURUDDEEN ESQ.
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 November 2026 18:06:33 GMT
41264
6852
878
520

Music

Download

Comments

queen59057
rufaida💃🔐💔🍎🍏🍯 :
a a wannan bakomi bane kawai dai alamu yanuna tana jin haushin iyayanta ne toh wannan chine kawai Allah yasa mugane 🙏🙏🙏
2026-11-18 19:49:47
280
maman.muslim7
Maman Muslim :
Miji nagari shine mafita
2026-11-18 18:15:54
131
yusrah140
♡ 𝐲𝐮𝐬𝐫𝐚𝐡 ♡ :
Wlh mata bamuda hankali ko kadan
2026-11-18 22:00:58
136
mamanannur18
fatimazaraa :
aytayiwa kanta illah sbd jahilci ni lokacin da na auri mijina bazai iya daukar hidimata ta dubu 10 atakeba sai anbashi lokaci amma yanzu Alhdllh idan buqatata takai 10m wllh zai iya yimin
2026-11-20 10:32:31
48
kairiyamuhammet
my Halal💔💔 :
ya Allah kabani mijin Aure nagari mai Addini bamai dattin duniyaba
2026-11-19 15:58:37
41
dangayanpi
dangayanpi :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]To Ai Abun Mamakin Mah Shine Da Itace Zata Aura Din Da Sauki But Jira Zatayi Azo A Aure Tah
2026-11-18 19:32:39
35
queen_h886
🎀HASSANA🎀 :
Kanada mada dan uwa dan Allah kudin ga bamu shawara amatsayin kunaman ya agaremu 🙏🙏🙏🙏
2026-11-20 08:29:48
15
sabit_m_adam
ABU YASIR COLLECTION :
Kuma don Allah sai nayi kudi na rasa wanda zan aura sai irin wannan😂
2026-11-18 22:36:45
21
user54862205710991
Zee I and M :
Ni narasa inda ilimi d hankalin wasu matan yake xuwa wani lokacin.. Koba iliminne?? Ai sanin Wanda xaki aura se Allah SWT: shine kadae yasani.. Kawae addu ace tamu UbangijiAllah y xaba miki mafi Alkaeri.. Sodayawa muna xabar abunda ba Alkaeri ne agaremu ba... UbangijiAllah SWT: shine yasani abunda mu bamu saniba.... Ni Wlhy wlhy tsoron mekudi ma nakeyi Allah.... Saboda wani kudin??????? 🤔🤔🤔🤔 UbangijiAllah kabamu miji nagari me addini y hayyu qqayyum.... UbangijiAllah kabawa duk wata mace miji nagari 🙏🙏🙏
2026-11-20 22:53:11
9
s.a.minesgloballimited
Legend :
Yadda kike ahakan?
2026-11-19 06:31:41
18
firstborn6505
mar atussaliha :
nifa ina yiwa budurwa uziri hankalin nasu da sauki
2026-11-18 20:39:34
19
officialaleeyuu
𝑨 𝑳 𝑬 𝑬 𝒀 𝑼 | عليو 🖤 :
Kaiii barrister kaima masha Allah head master neh fah 😅
2026-11-18 20:19:59
9
el_abdoul1
El-Abdoul :
Mun fada mata gaskiya taki dauka kubarta duniya ta fada mata 😂😂😂😂
2026-11-19 15:51:13
6
ismailabdallah720
ismailabdallah720 :
wlh barrister nasamu matar da zan aura Amma da lissafa naga bani takeso ba kudina takeso! aai nace mata nifa sonake insamu wacce tasona saosai sai tace ta yaya zatayi wata soyayya ita babu wani da zataso a ranata kawai inzamuyi aure kawai muy sai nai dariya araina walh ni ina sonta Amma ita aure takeso ba niba
2026-11-19 11:49:25
5
waziirii
Mursal Waziirii :
Niii Yanzu Dan Allah in ina da Kudi mey zanyi da Wanan? 🤣
2026-11-18 21:15:25
6
r_l_one
Rilwanu :
dadina da gobe saurin zuwa
2026-11-18 22:10:24
13
_hassan_a_a
HASSAN AA :
wannan shine zance na gaskia. kar ka aure wacce bata iya komai ba ko batayi karatun komai ba. taimakon juna ake yanzo.
2026-11-18 19:55:13
11
feedys.collections.12
feedys collection 12 :
Aikam duk Abinda Allah yayi zaka samu a duk inda kake so Alhmdllh for everything mungode ma Allah inda ya ajiye mu
2026-11-18 18:53:08
5
user126342665510
user126342665510 :
Kumata uziri lissafinta daga gida yafara
2026-11-18 22:07:55
5
itzsaeed60
SAEED GGY GAB0N :
Allah karawa barrister lfy da nisan kwana tasami talakan ma mana 😢
2026-11-18 19:26:04
5
ayusab45
A.Y :
To a inama zata hadu dame arzikin tunda bisa dukkan alamu dangi take kokarin gujewa.
2026-11-18 18:40:48
5
ask4kabeer
Kebee :
Wlh ko kaffara bazanyi ba mata dayawa sunada mentality na jin haushin iyayensu talakawa, domin nasan wacce ko gidansu bata iya nunawa kawayenta, Allah ya ganar dasu Gskia. amma maza kam alhmd muna girma muna qarara ganin kokarin da iyayenmu sukayi akanmu, Allah ya saka musu da alheri 🙏🙏🙏
2026-11-18 20:15:07
6
mustaphaabdulkad164
Mustapha Abdulkad119 :
Muma mungane mata tagari koda baqace yanzu fuska bata burge mu
2026-11-23 21:27:18
2
jaddat8
Jidderh green 💚☘️🍃 :
Mudai bamu da wayo bamu da dabara sena lillahi Allah yazabamana alkhairy
2026-11-23 15:04:56
2
To see more videos from user @barristernurafuntua, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About