@najbelnursinghome: #najbelnursinghomeandmaternity #najbelhealthtalk #healthawareness #fibre #vegetbles

Najib Bello
Najib Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 November 2026 18:40:29 GMT
7666
553
35
181

Music

Download

Comments

zainab.abdulkadir49
Introvert 📌 :
Asalin gaskiyar kenan bazasu gane ba se cuta ta kamasu tunda na dawo patient din dr nake hamdala 🤲
2026-11-18 20:20:14
5
harunaarab
Haruna Arab :
kaji maye wai dusa
2026-11-18 20:53:49
1
user7238574567705
Aminu Suleiman Daura 6644 :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]Dr Najib kai Jama'a [Snicker]
2026-11-19 05:32:25
1
saif_man
Saif_Man :
Idan aka cigaba da tafiya, watakila nan gaba sai Dr. ya sanya an fara dambu da karan dawa...
2026-11-18 21:48:54
1
user13793361216981
masoyiya created :
me zai hana indai sai anci dusar dafata atace ruwan asha indai sinadaran akeso doctor? kodai tuwon yafi aik 😄😄
2026-11-19 06:29:50
1
yawalatt
Mohammed hassan :
Dr bayan dusa wani abinci me yake da fiber din
2026-11-18 18:56:22
1
mariamahmed69735
mariamahmed69735 :
Dusa kuma tunda nake sai kace kaji
2026-11-19 01:28:43
1
ashirumuhammad48
Ashiru Muhammad :
Kai Dr wannan hukun cin yayi tsauri Allah yakare mu da lfy
2026-11-19 05:42:00
1
ukk581
Usy :
Allah ya biya dr,😁amma dai dadi baza mu bar chi bah,😂
2026-11-19 03:42:25
1
nasiran08
user2721071915248 :
to fa wuri yayi wuri doctor zai kai duka😁😁😆😆🤣🤣🤣
2026-11-18 20:16:44
2
sdmnagaricollection
sdmnagaricollection :
Gaskiya me daci kuma duk wanda baiji bari ba hmm
2026-11-18 22:37:26
1
sbyula
Samuel Bala Yula :
sai da kai Dr
2026-11-18 19:23:25
1
usmanmedia3
Usmanmedia :
Dr. Zaisa mu koma Jin Dusa.
2026-11-18 21:52:43
1
mohd.auwerll
Mohd.auwerll :
Dr me amfanin tafiya lahira da lafiya
2026-11-18 21:45:59
1
umminjidda1
umminjidda :
jazakallahu khairan
2026-11-18 19:01:45
1
musaabubakar11006
Musa :
Dr number
2026-11-18 18:57:19
1
abdul.m.js
abdul m js :
🥰
2026-11-18 18:59:48
1
user1180370023275
arewa_mufarka :
dusa haba Dr
2026-11-19 07:25:32
0
yaksman088
yaksman :
Allah ya taimaki doctor 🙏
2026-11-19 07:27:02
0
adderh001
Aysherh🩺😻 :
dusa dai tamu ?
2026-11-19 08:29:42
0
nazeep92
kabir's :
2026-11-19 07:48:19
0
amna_sabo
Eshfam-clothings :
innalillah Dr Dusa dai damuka sani nake bawa ragu na na? gaskiya ka diva mana mai sauqi. ko mujiqa dai mu tache musha
2026-11-19 07:32:53
0
hannatuimam881
Banda kamar Annabi :
dusa muka dawo Kuma
2026-11-19 07:58:05
0
sadiqq58
Saddeeq :
Alfanun cin pizza kuma fa
2026-11-18 19:58:18
0
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About