Gaskia Malam da dukan girmamawa akoy saura har yanzu
2026-11-20 16:10:01
0
ELC🇳🇪🇱🇾 :
gaskiya ban yarda bah
to sabadami sahabai sukacé annabi ya yaza ayima salati ???? sahabai basaji larabci ne
2026-11-19 09:10:42
1
elh abou tama :
haryanzu dasaura malam
2026-11-19 12:36:10
1
HARUNA ALARAMMA :
HAR YANZU MUFA BEYI MANA YANDA MUKE SO BA,
SO MUKE YA ZAGI SALATUL FATIHI KUMA YA ZAGI WANDA YAZO DA ITA,
SANNAN YA TADA WUTAR FITINA A TSAKANIN MUSULMI
2026-11-19 09:02:32
2
Adamou Laminoun :
salatifati,kahrcine
2026-11-19 11:29:17
2
alaramcy :
duk da haka kayi adalci sosai Allah ya saka da alkhairi
2026-11-20 16:07:04
0
musa surajo abu :
Salatul fatihi Karya ce ba daga Bakin Annabi take ba,
National Anthem yafi Salatul fatihi kima da Daraja
Allah ya saka da alyeri malan Allah kara lafiya da nisan kwana me albarka
2026-11-19 12:34:26
0
Sani Habila :
sai hakuri malam
2026-11-19 10:53:11
0
lukman✅️ :
Allah ya karama lfy malan
2026-11-19 10:53:02
0
the learner :
malam mufaj munsan kafi yan hayaniya hujja
2026-11-19 21:32:26
1
sam :
da sawra sabida minee lima ugliƙ
kaji tsoron Allah
2026-11-19 19:08:59
0
Abdallah 12 :
bawan kaji tsoron Allah kasan sharuɗɗan ta to ka fassara kalmomin mana kana maganar kamar wanda ya tashi daga barci salatin da aka bawa ladan alqur.ani 600000
2026-11-20 14:32:34
0
Adamou Laminoun :
ibakasayba,kacibansanba
2026-11-19 11:28:12
0
Rabilou sabiou :
malan kusakura tache akan salati fati
2026-11-18 22:20:13
0
Adamou Laminoun :
kuma,zunoubikayi
2026-11-19 11:30:07
0
Ibrahim Ousmane :
Wannan chiyake nuna karara malam baya isachchen binaire kuma baya karanta litattafay na yan dariku
2026-11-20 19:04:40
0
Bin Mouhamed 💯💯😎 :
👍👍👍
2026-11-19 23:43:18
0
معرف :
❤️❤️❤️
2026-11-20 09:47:52
0
mouba :
🥰🥰🥰
2026-11-18 22:04:22
0
To see more videos from user @niger_daawatv, please go to the Tikwm
homepage.