Gaskiya mulki masifa ne waiiii kunga mutumin da yake mana kuka wai shi yake son mulki yanzu
2026-11-19 08:10:07
73
jiddah💞 :
ya gama miki dadin baki.[Tears of joy]Yana ci ko tuna dake bazai yi ba
2026-11-19 04:29:10
48
RAIHANA :
sai jamilu sai mun kai malam kasa insha Allahu
2026-11-19 07:35:33
25
@Mustapha faira :
sai jamilu governor gombe insha allah
2026-11-19 07:20:47
23
senior keke 🚴 backup ✅ :
Gombe sai jamilu inshallah
2026-11-19 08:10:31
18
Mahammadou :
malam dan Allah kabar saka addini cikin siyasar ka
2026-11-19 08:49:13
6
𝕊𝔸𝔻𝔼𝔼ℚ ℍ𝕆𝔻🔵 :
😂😂😂😂😂Malam fa xai fa antayashi da addu’a
2026-11-19 12:56:26
5
Aminu M Bala :
Amma fa kisani siyasar gidan malam bata kudi bace kar gobe murasa ki indai kinsan kudi kikeso toh wllahi ba nan ba gidan malam siyasar gina mutane ce in ansamu nasara 🙏
2026-11-19 04:06:21
18
lailaskitchen :
milk cake available kano Dan Allah kuzo kusiya ksw ameee yarrbbi
2026-11-19 14:32:01
1
Excellency's kitchen :
Pepper chicken available in Gombe [Heartwarming]
2026-11-19 12:54:11
0
HUSSAINI DANKWAMBO :
Gombe ta Malam
2026-11-19 13:02:49
5
astro.tok1 :
Content creator
2026-11-19 15:36:50
0
Rumaisa ab 👸 :
Masha Allah and congratulations 🎉🎊
2026-11-19 14:25:03
1
Muhammad :
Sam babu fashi. Gombe kowa na Jamilu ne!🔥✌🏼
2026-11-19 08:43:46
5
Adam Hassan :
congratulations mamata
2026-11-19 13:42:06
1
OUM ABDUL KITCHEN UTENSILS GMB :
gombe ta malam ce insha Allah
2026-11-19 06:26:27
6
Bello Adamu :
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Gombe ta malam ce
2026-11-19 07:17:13
5
Unique_Psychologist :
Gombe ta Malam ce inshallah
2026-11-19 06:58:43
8
Shariff@19 :
Allahumma Alaika bi PDP🤲🤲
2026-11-19 06:42:12
13
Alh bukar Mustapha :
mallam abata kalmar shahada, tunda tadawo PDP
2026-11-19 05:35:15
5
Baban Aisha :
Content creation. Gaskia gayennan ya iya acting
2026-11-19 07:21:02
5
Musty_Kwakwasiyya ✊🤍 :
Kullun Asume 😂
2026-11-19 06:50:37
6
Dan Gombe 001 :
Gombe Sai Jamilu Insha Allahu
2026-11-19 02:54:52
10
To see more videos from user @aishatuabubakar43, please go to the Tikwm
homepage.