@jaridararewa: MARTANI: Ba wanda ya isa yasa ka zama Gwamna sai Allah, to don me wani zai dame ka– Gwamnan Katsina, Dr. Dikko Radda. 📷: Abdul Maje/FB #arewa #hausatiktok #kannywood #arewa__tiktok

JARIDAR AREWA
JARIDAR AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 November 2026 06:14:34 GMT
768
67
1
1

Music

Download

Comments

mbabba6
mbabba6 :
Da wadannan kalaman ka yaudare mu last time yanzu munyi hankali ba wanda zai sake yaudarar mu da Allah
2026-11-19 08:50:00
0
hyna.rimaye
Hyna rimaye :
bamayi
2026-11-19 08:57:06
0
sagirdxx270
Engr sagir Aliyu :
wallahi ni dan jihar Katsina ne malunfashi Amma wlh natsani Mutumin nan
2026-11-19 08:08:41
0
ikiraddeenamadu
ikiraddeen amadu :
munsan da wannan. Mai ci da addini
2026-11-19 08:55:19
0
ikiraddeenamadu
ikiraddeen amadu :
Kuma munsan yaudarace
2026-11-19 08:55:44
0
i.b.2021
I.B 001 :
🥰🥰🥰
2026-11-19 08:44:42
0
To see more videos from user @jaridararewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About