@pandodata: SAKON DR LOKACIN YANA RAYE #pandodata, #Ahlulsunnah, #ArewaTikTok, and #MuslimTikTok.🚫 Not intended to violate any guidelines. All videos are solely for Islamic enlightenment, learning, and community education.
wato wallahi akwai waliyyan gaskiya fa Allah yajikan Dr Idris da rahama🥰🥰🥰
2026-11-19 12:30:17
166
Masaudashir mazaje :
Allah yagafarta maka Dr. Idris dutsin tanshi
2026-11-19 19:43:28
57
sarkincomend NA V.OA FAMILY💥 :
narantseda Allah dr idris waliyine
2026-11-20 05:18:43
17
DÆ,ÄWÃR $ÜÑÑÅ :
alaramma Kaci amanan mu Kaci amanan DR Allah yaisa tsakaninmu dakai 😭
2026-11-19 10:24:11
163
Musa Bin adamu :
kamar dr na raye
2026-11-19 14:40:37
53
queenxeenart :
abunda ya kamata Muna lura ah nan shi dai turanci Dan uwan yakubu ne
dole zai bi layin Dan uwansa sai dai mu mabiya malam ayi hakuri bbu Wanda ya iya Shima bai taba tunanin hakan zata kasan ce dashi ba Allah ubangiji ya haskaka makwancinka malam Allah Maka rahama
2026-11-19 12:19:26
21
Annur✅️ :
Aslm Ni dan Izala ne
2026-11-19 16:27:07
18
Salisu A :
dr. waliyin Allah ne, Allah yajikan dr. da rahama.
2026-11-19 11:55:54
35
abdulallahaliyu :
Allah yajiQanka Dr iddiris
2026-11-19 20:16:30
10
jafar shangel Ahlussunah :
Wllh naira million 200 aka bawa mallam yaki amsa
2026-11-20 00:44:40
8
B.docter huguma :
Allah ya jiqan waliyyin Allah mikiya mai hangen nesa
2026-11-19 13:03:59
19
Salisu :
wannan gaskiya neh
Allah ya jikan malam
2026-11-19 19:49:45
21
sarkin tsafta :
wassulhu khairee fa oga
2026-11-19 22:25:18
0
Abu9051408 :
Allah yajikan mlm
2026-11-19 11:09:14
21
AL AMEEN ELECTRONIC AND COMMU :
yaji wlh Allah ubgj ya rabamu da san zuxuciya Allah ya isa tsakanin mu dakae Alaramma Allah yajikan Dr tauheed
2026-11-19 10:05:44
41
Muhammad Musa isa :
Allah yajiqan imam
2026-11-19 22:20:15
0
nasiru Adamu :
subbbanallahi Allah yajiqan malamina DR Ina kewarka
2026-11-19 20:45:49
9
Mummy twins :
Alarammah why😭
2026-11-19 21:53:48
0
Abou djabir :
Allah yajikan malam Dr idris Allah yayigaskiya
2026-11-19 09:45:33
16
issa Ibrahim assalafiy :
gaskiya bai daceba Yaki amanar dr Idriss
2026-11-19 13:11:43
8
Fatima muhammadfatima67@gmail. :
Allahu Akbar Allah yajikanka da rahama Allah yasa Aljannah ce makomarka mallam Idris
2026-11-19 10:52:58
18
Khadit elegant :
Allah kasa mufi karfin zuchiyoyinmu😭😭
2026-11-19 10:55:56
11
Aminu Boy :
gaskiyane 😂😂😂😂🙏
2026-11-19 11:10:25
7
Y~SQUARE :
May Allah grant this man jannah
2026-11-19 12:35:46
6
USA 78 :
Allah ya jikansa Dr da rahama 😭😭😭
2026-11-19 12:08:33
6
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm
homepage.