@aat.updates: Da Alama kudi 🤑 💰 sune shahadar kwankwaso ranar mutuwa ,Aman tunda ya tabo abubakar Abba bichi to karshen sa yazo inji -alhaji garba kore
Allah kajarabci kwankwaso da son mulki ubangiji kahanashi
2026-11-20 09:56:19
4
Masud_gentleman🇳🇬 :
😂😂😂😂😂 Garba Kore magana
2026-11-19 18:58:59
5
yawale baubakar :
🤣🤣🤣🤣🤣 garba kore namu
2026-11-19 20:25:39
6
muhdhusainuthman :
Da alamu karshen siyasar kwankwaso ne ya zo a jihar kano😁
2026-11-20 20:39:13
2
Aleeyu Aleeyu Zubair :
na baba namu
ALLAH yakira lpy
2026-11-19 21:02:16
2
Bashari Muhammad :
Masu film ma sunkoma bichi[Big LOL][Big LOL]
sabida duk Nigeria Babu local government din da takai bichi kyau haka akeso Allah Kara kawo mana shuwagabnni nagari
2026-11-20 15:30:50
1
buhari123455 :
Allah ya kara lafiya Kore
2026-11-19 22:02:38
1
Muhammad Nur :
Allah Shi ganarda matasanmu
2026-11-20 06:37:34
1
Aminu Mustapha :
na baba na baba.
tsakani da allah akwai ka akwai fadan gaskia
2026-11-20 06:34:13
2
captain_sadiek🇳🇬🇨🇳 :
Bichi first
2026-11-20 13:42:14
0
abdul isah adam :
na baba jarabar duniya 😂😂😂😂
2026-11-19 23:31:31
1
sabiu sani yandi :
garba duniyar almara
2026-11-20 05:25:51
1
musakaila0 :
😂🤣 Garba Kore, Duniya
2026-11-20 13:15:20
1
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
In sha Allah karshen kwankwaso yazo a siyasa
2026-11-19 21:40:40
10
sulaimansiniya397 :
Bichi first
2026-11-19 23:26:18
1
comrd Yusuf Ahmad kano :
wai inane biche,waiba kauye bace
2026-11-20 19:18:47
0
sarki biyar :
5
2026-11-21 08:27:09
0
teemahsul2 :
😂😂😂
2026-11-22 08:49:35
0
🎉AW🎉 :
yes
2026-11-20 19:27:39
0
Nura bichi :
😁
2026-11-20 20:01:59
0
Dan umma123 :
Ameen Dan ginmanka Allah
2026-11-20 18:26:55
0
To see more videos from user @aat.updates, please go to the Tikwm
homepage.