wai daman Anisi yana soyayya naji Yana mgnr daurin aure😳
2026-11-19 13:45:37
41
D£n*r___🏎 :
alhaji anisee zayyi jima'ii😅😅
2026-11-19 19:34:13
26
user579426450 :
Alaji Anisi Kuma tana sonka[Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-20 18:57:14
0
ibrahimeng :
masu hankali kuyi hakuri
2026-11-19 17:47:11
11
auntynappy2 :
bani da lafiya laulaye naki anisee ai mani afuwa kasan laulaye yanda yake
2026-11-19 15:43:42
17
NUHU :
Masha Allah [Pray][Pray]
2026-11-20 18:04:45
0
Hassan Ibrahim :
allah yasa alkairi
2026-11-20 16:18:46
0
Officielle I B king 👑💖 :
:Wallahi ni ganau Ne ba jiyau ba, nagani da idona ba labari aka baniba, kuma wallahi bana shakkar sanar daku, kuma bazanyi nadamar duk abinda zai biyo bayaba. Duk wanda ya tambayeku hujjah, kuce nine nasanar daku duk inda za'aje wallahi a shirye nake naje na gabatar da gamsassun hujjoji na, Wallahi da gaske nake cewa " Ana sanyi "🤟🤣🤣
😂 😀