@maratussaliha190: Gsky ne Malam 👂💍 Kafin ki aure namiji, ki tambayi kanki: Idan Allah Ya karɓi raina, shin zan iya barin ‘ya’yana a hannunsa cikin aminci? Kada ki zaɓi miji saboda kyawun fuska, kuɗi ko kalaman soyayya kawai. Ki zaɓi mutumin da yake tsoron Allah, mai tausayi, amana, tarbiyya da sanin hakkin iyali. Domin aure ba zaman soyayya kawai ba ne, gina iyali ne da amanar da za a tambayi kowa a kanta. 🤍 MAR’ATUSSALIHA #MaratusSaliha #ZabenMiji #Aure #TarbiyyarYara #WaazinMusulunci

Mar’atussaliha🧕❤️
Mar’atussaliha🧕❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 November 2026 13:20:43 GMT
30
3
0
2

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @maratussaliha190, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About