wannan kuma fahimtarkace ni nayarda da budurwata kuma idan munyi aure dole inchanzamata layi saboda Gudun wata matsala
2026-11-19 17:59:52
0
TORNADO🌪️ :
You can’t save some men fa.
2026-11-19 15:16:18
1
NAZRAK TEXTILES FASHION / :
Ni wlh budurwata ma bazan iya canza ma layi bah imma taga dama ta dena kula masu kiranta ko kuma ni na dena kulata sabida ni idan ina sonki ina sonki kawai ba zuwa nayi na banna lokaci bah soyayyar aure ce belle na kama gindaya miki sharadi wanda ni saina gaya miki miya kamata kiyi
2026-11-19 14:45:02
2
Ibrahim Ismail :
wallahi.gaskiyane
2026-11-19 17:51:32
0
Risi :
kai malam kowa da rayuwarshi kayi shiri kawai
2026-11-19 17:56:37
0
Allama :
Wannan theory na ne!
2026-11-19 17:48:15
0
MS Yusuf :
Gaskiya ne
2026-11-19 18:07:10
0
ishak nazir :
maganar gaskiya kenan
2026-11-19 16:33:20
0
AL AMEEN :
wallahi dai
2026-11-19 17:29:39
0
mahadiahamad385 :
aigaskiya saina canja mata
2026-11-19 15:36:40
0
HBS HABIBULLAH Gen.enterprises :
ehh toh kowa yanada nasa dalilin
2026-11-19 16:42:43
0
NITA :
Toh fa 😳😳😳
2026-11-19 16:39:49
0
Isah money ICT :
wannan maganankahakatake
2026-11-19 15:44:22
1
el bash palm oil 🛢🪔 :
canja layi baya nufin zargi alaji, wasu basu san tayi aure ba sai su dinga kiranta, harsu hadaku rigima
2026-11-19 14:09:42
0
Abdulmajidsulaiman :
gaskiyane Dan walahi kuda ta canza idan tayi wani sabo zatana kiransu kawai mutun ya aure macen da bata kula samari shine magana idan kaje kasamu yarinya tanada samari sama da 10 tayaya zata dina kulasu
2026-11-19 14:37:17
1
OMO T 001 Backup🦅🦅🦅 :
Wannan gaskiya ne bro wllh duk yarinyar da bazaka fada mata Awaje tajiba yasin ba matar Aure bace sam
2026-11-19 17:04:53
0
Mfahd :
wannan fayimtarka kenan
2026-11-19 17:34:53
0
HOUSSEINI YARO +227😘 :
🥰🥰🥰
2026-11-19 16:32:27
1
sanigaya :
👍👍👍
2026-11-19 16:32:12
0
To see more videos from user @positive_amr, please go to the Tikwm
homepage.