A ilimin fikihu, bacci ba ya warware azumi, amma don cikakken azumi, ana bukatar niyya a kowane dare da kuma sanin kai. Tunda mutumin bai tashi ba sam a cikin watan, babu niyya ko kuma fahimtar ibadar da ya kamata, don haka azumin nasa ba ya inganta ba.
2026-11-20 09:26:05
6
introvert :
baccin kwana 30?
2026-11-20 05:45:47
37
SOG Cruise 😇 :
I be Christian but who be dis Mallam guy 💔🤣
2026-11-20 12:29:06
7
Labahani :
Fatawa da babu mai buƙatarta. Gaskia Shehu kana bala'i 😂🤣