@umar_sunna_1: 😱🔥 TARIHIN ANNABI ISA (A.S.) – PART 3 Maryam (A.S.) ta dawo wajen mutanenta ɗauke da jariri Annabi Isa (A.S.), sai mutane suka yi mamaki suka fara yi mata tambayoyi masu tsanani! 😳 Amma abin mamaki shi ne, Allah Ya sa jaririn Isa (A.S.) ya yi magana tun yana jariri, domin kare mutuncin mahaifiyarsa! 🤲 📖 Ku kalli wannan kashi mai ban mamaki bisa Alƙur'ani mai girma! ❤️ Ku danna FOLLOW domin samun PART 4. 💥 UMAR SUNNA OFFICIAL 💯✓ #AnnabiIsaAS #MaryamAS #MuujizarAllah #TarihinAnnabawa #UmarSunnaOfficial