kamar wasa wata rana da daddare ina dakin mamana muna hira sainace mata geronmu kununmu yakare washe gari da sanyin safiya ta aikomana da kamun kunu da yamma kuma saiga gero 20 majors bansan lokacin da hawaye suma fito a idonaba gemuna duk furfura kuma ina da halin saya amma ita tausayina takeyi allah yasaka wa iyayenmu da gidan aljanna
2026-11-20 06:47:43
147
Hamza TGZ 🛺 :
Allah yaqarawa iyayen mu lpy da nisan kwana
2026-11-20 18:48:58
8
Al_adamawy :
Allah sarki wllh bansan ko kabarin mamana ba😭
2026-11-20 08:31:05
80
Nabeelarhtou🥰 :
Na gama dauke number ka tsaf akaina 🥰😁
2026-11-20 10:17:29
21
Hamza Abdullahi :
Allah ya jikan mamana
2026-11-20 07:25:43
44
M Sa'eed :
5k ta tura min jiya🙏🙏🙏
2026-11-20 06:42:08
9
CODED_GEE🤘🏼 :
Rest in peace 🕊️Mom 🥺😣
2026-11-20 19:09:19
0
legendzeeko🤑🎧 yabo :
bara na dan gwada Kiran number nan
2026-11-19 23:52:42
21
buba :
Wlh Wlh Wlh haka mukeyida mamana
2026-11-20 03:36:32
36
Ismail M Abdullahi Sawabah :
😭😭😭😭😭ilove You mom
2026-11-20 16:43:43
0
Bingel nenne VOA💪 :
No one like mum 🥲🥲🥲🥲🥲
2026-11-20 17:17:01
0
IMAM JABEER JEWELRIES :
May Allah forgives our parents 😭🔥🥹
2026-11-20 19:18:28
0
GHALI YA’U GULMAH :
KA DINGA 6OYE NUMBER SABODA TSARO ALLAH YASA MUDACE 🤲
2026-11-20 05:14:16
16
AB🇲🇦🥷 :
miss u mom👩😢😭
2026-11-20 19:17:20
0
AHMETH GIWA 🐘 :
Allah yajikan iyayena 😭🙏
2026-11-20 03:55:02
20
Shamsiyya musa :
😭😭😭😭😭
Allah y jkan mahaifiyata
2026-11-20 08:00:44
6
up up inshallah 🙌🙏 :
😭😭😭 serious missed you mommy 🥰🥰🥰😂😂😂 my family like no other 🥰🥰🥰
2026-11-19 18:17:39
9
A.A{Fashion}CEO :
mahaifiya kenan jaruma🤰🤱💪
2026-11-19 21:39:53
6
Bash Moh✅ :
Allah kayiwa Iyayen Saka mako da' gdn Aljanna Firdausi Alfarman MANZON ALLAH (S A W) 😭😭🙏🙏🤲🤲
2026-11-20 06:49:40
5
Fareeda Henna stickers :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah ya gafarta ma iyayena banida kowa Tun da qananun shekaruna
2026-11-20 10:23:04
2
AL PAREESS💞🫀 :
ya Allah kaba mu abin kulawa da iyayen mu🙏🙏🙏 ya Allah 🙏🥹
2026-11-20 19:05:11
2
To see more videos from user @jafar01a, please go to the Tikwm
homepage.