Mallam, ni kam wani lokacin ina jin gajiya da yawan addu'a, ba don na yanke ƙauna da rahamar Allah ba, sai don har yanzu ban ga biyan buƙatar da nake nema ba. Amma duk da haka ina roƙon Allah kada Ya bar ni in yanke ƙauna. 😢🤲
2026-11-19 19:50:13
2
Hafsat :
Nidamuwata na auri mlm
2026-11-19 19:29:26
2
I B MAI NASARA :
muna godiya maulana Allah ya sakama da alkairi Allah ya maimaita Madina albarkacin annabi Muhammad s. a w.