@aliyu0804: 1_Bata WhatsApp 2_Bata Tiktok 3_Bata Media All 4_Bata Shaye Shaye 5_Bata Bin kawaye 6_Bata Bin Samari 7_Bata Cin Kudi Ina zan sameta na Aura ? Please 🙏
Wlh Tallahi Nayi Irinta Amma Saidai Allah Baiyi Zamuyi Aure ba' Daga Karshe Iyayenta Suka Zaba Mata Miji Kuma Har Yanzu Shekara Uku Tana Gidan Mijinta' Kuma Abunda Zaibaku Mamaki Wlh Yar Masu Kudice," Ya Allah Kaqara Mata Kwanciyar Hankali Da Soyaya Ita Da Mijinta👏👏👏