@aminujtown: Gaskiya dayace #aminujtown #aminujtown

AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬
AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 November 2026 19:22:08 GMT
5432
585
58
14

Music

Download

Comments

faruq_jos
Faruq Jos :
Tinubu no going back
2026-11-19 22:00:07
0
alameen.manager
Aminullah Manager :
Aikin Bola Ko Aikin Buhari ? 🤔 Kanemi Abinka Amma Karka Maida Mutane Basu San Komai Ba Akan Me Yan Kano Zasu Fito Su Fada, Shi Yayi Aikin Da Zamu Yaba Masa?, Ko Shi Yayi Dama Ai Mun Zabe Shi Ne Yayi Mana Aiki Domin Biyan Sa Ake Da Kudin Mu Dama Aikin Sa Ne 🤷🏻🤷🏻🤷🏻
2026-11-19 21:24:21
0
ibrahimusman56293
Nabahari2000 :
buhari de ko¡
2026-11-19 22:05:39
0
msuka.zayyanu.skt
M.suka.Zayyanu.Skt🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
wallahi wannan magana gaskiya ce ni bantaba gani wani Dan social media daga Kano yayi magana Akan wannan aiki ba wlh shi yasa duk yan social media Arewa Babu Wanda ya Kai oga Aminu j tonw fadan gaskiya 🙏🙏
2026-11-19 19:59:47
2
autaajamagana
🎀AUTA AJA MAGANA🎀 :
Wayyo nono na 🥺😩
2026-11-19 19:46:25
0
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-19 19:55:19
1
jameci05
Djame-ci bagayee :
gaskiya ne walahi
2026-11-19 21:52:03
0
adamsy23_
Sufi'mines LTD Jos :
buhari yayi ko tinubu
2026-11-19 21:24:01
0
asaddique2
AMSADD GLOBAL INVESTMENT :
Kowa da price dinsa Ai yanxu 😂😂😂
2026-11-19 19:49:32
0
safiyanualhajialh
صفوان عيسى :
buhari dai
2026-11-19 21:48:08
0
gauzacaps
Gauza caps & more enterprise :
nide damuwata azo asayi hula da turarai wuta zoo Road kano,
2026-11-19 20:21:20
0
khalifariberikano0
Khalifa ribery :
J town banasonka sabida bakason kwankwaso
2026-11-19 19:56:44
0
us080888888888
polioy 112 :
momom
2026-11-19 19:53:58
0
xubairhussaini30gmail.co
Hussaini :
Allah ka bamu shuwagaban ni masu adalci da tausayi
2026-11-19 19:25:28
0
abubakaraudu56
abubakaraudu56 :
sai ateku
2026-11-19 19:58:11
0
enpress80
Mr MONEY 😈🤑😈 :
Fact 💯
2026-11-19 20:13:51
0
faruq_jos
Faruq Jos :
Allah yasakama I da alkairi
2026-11-19 21:59:55
0
user8413437156085
hassan na MAMA :
Aiki
2026-11-19 19:35:17
0
isahbukar2000
isah :
Aminu j two Dan Allah katurami nabar Maya kai🙏🙏🥰
2026-11-19 19:38:15
0
abbanteemahborno
Abban Teemah BORNO :
J town banayinka tunda kazo karinmu kazagemu
2026-11-19 19:37:26
0
aabdullahi129
A Abdullahi :
wannan aikin na malam Muhammadu buharine
2026-11-19 19:37:10
0
rich_man._com
Rich_man._com  :
Bayyi Abunda Za a Yaba Masaba Sabida Duk Abunda Yayi Hakkine Akansa Dole Yayi Sannan Kuma Ina Ganin Duk Aikinda Akeyi Wllh Tllh fa Kudadenmu Akeyi, Sabida Haka Wllh Har Gobe Wannan Bawan allah Bayyi Abunda Zan Iya Yaba Masaba ,Akansane Sace Mutane Yayawaita a Arewacin Nigeria,Akansane Yunwa Yayawaita,Akansane Wahalhalu dadama Suka Yawaita, Babu Abunda Zamuce Sede Allah Ya isa,Kuma In sha Allahu Ubangiji Seya Tarwatsa Ire irensu , Allah Yabamu Alkhairi
2026-11-19 19:36:35
0
To see more videos from user @aminujtown, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About