@galadima0022: #Galadima❤️😍 Tun ranar da kika zama tawa ❤️ zuciyata ta samu nutsuwar da ta daɗe tana nema. Duk lokacin da na tuna da ke, murmushi yake bayyana a fuskata. 🥹💞 Ke ce farin cikina, sirrin murmushina da wadda nake son kasancewa tare da ita har ƙarshen rayuwata. 💍🔐 Babu wata kyauta da ta kai min darajar samunki a rayuwata. Ina roƙon Allah Ya kiyaye min ke, Ya sa soyayyarmu ta zama sanadin farin cikinmu har abada. 🫂❤️🦋

Galadeema1🖤🦅
Galadeema1🖤🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 November 2026 19:27:56 GMT
37
8
0
0

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @galadima0022, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About