@ms.ustaz.mesittin: Special Duties directorate, sunyiwa titunan kaduna ado da dandazon dubban Matasa sanya da fararen riguna da huluna Mata da Maza, har zuwa filin taro, gani ya kori ji ku bude bidiyo. Uba Sani mutumin kirki baya nufin kowa da sharri sai alheri 👇 https://www.facebook.com/share/r/1CMgs8TwVC/