Allah kabani kudin zuwa madina domin na ziyarci shugaban da ba nabiyun sa . Saw [Pray]
2026-11-20 06:45:09
12
Alhajilawanmuhammad :
Insha allah aqidan tijjayya sai yazama tarihi
2026-11-20 07:22:08
4
MUFTAHU Abdulh@di :
izala ko man united
2026-11-20 00:08:05
18
sayyidumar :
A HASIDUHU...
2026-11-20 06:48:38
5
Adamu bi pullo yola :
ziyaran annabi dole
2026-11-20 06:02:05
7
@King_of_Govemment.001 :
Allah Yabarmu da manzan Allah
2026-11-19 22:29:36
30
꧁☬Been_idriss02☬꧂ :
Mudai yan Niger munce Alhamdulillah🤲🤗
2026-11-19 23:05:09
16
SIRRULLAHI :
wallahi sai mun ziyarci shugaba ko suso ko suki
2026-11-20 07:50:05
6
Ahmad____Zafiii :
Wllh trending ne kawai yake nema
2026-11-19 22:40:43
12
user1718665636774 :
Yan uwa wai me manzan Allah yayi muku
2026-11-19 22:55:09
14
Mansur Shehu Turaki :
BAMAI RABAMU DA ANNABI MUHAMMAD DAIYAYAN ANNABI MUHAMMAD
2026-11-20 05:29:19
10
yusuff9985 :
wallhi yazama wajibi ibni taimiyya yabawa allh da lilinsa na raba kan al ummar musulmi da shi da daliban sa
2026-11-20 07:12:42
6
Blondy :
S.A.W.S.A.W. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-11-20 09:44:38
0
@Moctar OO1 :
Naje ziyaran yan uwana bare ana maganan Shugaba Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu Sallallahu Alayhi Wasallam 🥰🥰Ya Allah kabarmudason Manzon Ka Annabi Muhammadu Sallallahu Alayhi Wasallam
alhamdulillahi Allah yakara basira wallahi muna godiya sosai Allah yabarmu dama zan allah🤲a. a. w🥰
2026-11-19 22:45:03
10
abubakarisahabdulla :
Ayiwa annabi salati
2026-11-20 08:02:48
6
YELLOW MAN 👷👷 :
wai Dan Allah wasu mutanen wayeke koyar dasu ne subhanallahi 😭 yanxu wai wannan a Hakan idan ana Taran musulmai sai yace wacen , Allah ya shiryamu ubangiji Allah ya barmu da soyayyar manzo s a w
2026-11-19 22:29:38
10
abubakaryahaiyya :
Masha Allah MN suleman Allah ya Saka da alkairi
2026-11-19 22:50:53
7
@Ahmed Mahadi :
nifa dan ANNABI S A W nake fatan zuwa saudiya indai bazan je wajan shugaba ba toh Allah kada ka kaini saudiya
2026-11-20 09:30:20
4
failask :
mungode
2026-11-20 10:08:57
1
مومن مومن :
in izala makiyan annabi Muhammad sws 💯💯💯💯💯💯
2026-11-20 09:56:39
2
Yar Dar ALLAH :
SUDAI KIYAYTAR SU KADA A ZIYARCI MANZON ALLAH
2026-11-20 09:25:27
5
To see more videos from user @suleimansheikhgambosufi3, please go to the Tikwm
homepage.