A L H A M D U L I L L A H.
Godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji Jallah Wa Alah, Wanda Saboda ni’imarSa ce Kyawawan ayyuka suke cika.
Allah ka kara bude mana kofofin alkairi, Lafiya, Arziki da Albarka. Mu tsallake ko wanne yanayi ba tare da mun bujirewa Umarnin Ka ba. Amin.
Barkanmu da Juma’a Brothers & Sisters