Malam Kaji tsoron sharrin yan siyasa fa kayi siyasa ckn tsafta ta banbanta dasu bacin fuska ba
2026-11-20 07:16:42
26
maman faiza :
ba kyau alfahari da ilimi wlh
2026-11-20 08:11:51
13
Ibrahim salisu :
wlh da tununbu yake 😂😂
2026-11-20 09:07:43
9
ALMOH INTEGRATED FARMS :
So, this man is now using religion to gain political prominence? Gaskiya this is utterly wrong, saboda Gombe ba jihar musulmai bane kadai, kusan 50 50 ne da Christians.
2026-11-20 10:42:13
1
𝐊𝐀𝐋𝐀𝐌𝐔 𝐖𝐀𝐇𝐄𝐄𝐃 🐝🍯 :
KALAMU WAHEED PURE NATURAL HONEY 🍯
2026-11-20 09:29:03
0
Nr.Hameed :
Is Ejucation not EdUcation Sir.
2026-11-20 10:40:56
1
Hish@ma🍃Gombe💥 :
In sha Allah sai kayi nadama
2026-11-20 06:39:08
8
OumArif247 :
Yaushe siyasa ta koma Adding?
2026-11-20 08:01:35
9
Engr sagir Aliyu :
siyasa ba Addini bace inzakuyi siyasa kuyi siyasa inzaku kuyar da Addini kukuyara da Addini dan Allah