idan na fahimta idan mutum zai bude account yaje gurin wanda yasani mafi kusa
2026-11-20 10:20:47
14
Ajiya Gimba :
wlh kaine zaka je ka sake bincike, ni Police ne kuma na kama the same syndicate of criminality
2026-11-20 11:05:43
5
MUH,D MK :
Face Verification din da kuke magana akai za a bude account din guda biyu ne a lokaci daya se a Baka daya daya kuma su tafi dashi Kamar yadda yan registern sim suke yi misali za a bude maka palmpay da Opay lokaci daya zasu Baka opay din palmpay din kuma su tafi dashi
2026-11-20 11:29:33
2
hamzasaidu363 :
Yanzu maganar wa zamu kama? ta jami in tsaro ko taka?
2026-11-20 11:02:22
1
DOGON YARO :
Gaskiya kam kila dai akwai wata matsala data faru a wajan Su wacce shi bai fahimta ba bayanan sunada yawa ka warware komai
2026-11-20 11:15:10
2
Auwal Sani :
muda opay five and six
2026-11-20 12:52:39
1
imrana sani ✅ :
Very good 👍
2026-11-20 11:44:12
0
Uniquefaisal18 :
shine ai
police in bayada kai gsky
2026-11-20 11:13:27
1
.chillin.boy :
Kasan
2026-11-20 10:56:51
1
Yung Army :
Jiya naga video officer din a Facebook nake gayawa wasu abokai na;
Lallai wannan officer din akwai rashin sani/fahimta a jawaban-shin nan!!