Albarkar wannan Rana ta juma'at Allah ubangiji y farantamaka y dukkan buqatu Na alkhairi y karamaka yalwar ARZIKI y qaramaka illimi Mai albarka ya KARE gabanka Da bayanka Dan mutuncin Manzon Allah S A W
2026-11-20 10:16:07
0
Ibrahim ontop :
Slm barka da dare 🌙 malam ina barar addu'a don haskan goshin annabi Muhammad s a w bashi yayi min yawa na kasa biya don allah ayimin adduar biyan bashin don allah mlm wlh yanxu haka nan da kwana 10 za mu iya zuwa kotu in ban biya wasu kudi ba ina rokon allah ya fuwace min in biya duk mai bina bashi alfarman annabi Muhammadu s a w 😭😭🤲