@muzab.spa.n.aphrodisiacs: Replying to @ammiee006 #zainabkabeer0 #arewa__tiktok #foryoupage #viral #fypシ

Zainab Kabeer
Zainab Kabeer
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 20 November 2026 10:48:27 GMT
23774
1674
51
114

Music

Download

Comments

1234.zainab1
1234 zainab :
Don Allah minene ake cema PID hlm
2026-11-21 14:29:47
2
user9724343290603
zeinab 227 :
nima wlh😭😭😭 namijin dar
2026-11-20 10:52:17
2
uom.abdallah
Uom Abdallah :
Waih Dan Allah miye namijin Daren nan pls
2026-11-20 19:22:41
4
aishaumar77
~oum Afreen :
aunty zee maganin ciwon mara lokacin period inason samun ciki Amma haryanzu shiru Nasha gangen mangoro da albasa shiru nasha ganyen kwaiba Shima Kuma shiru
2026-11-20 22:24:25
1
yarmamata08
yarmamata08 :
dan allah inama ataimakamin da na pid
2026-11-20 11:07:45
1
karimatubapp8
Karimatu :
mesunan taxagade da turanci dan Allah
2026-11-20 12:20:52
0
user6629130950167
bakura Ibrahim :
slm aunty zee wllhi nimahaka mafarkin da nakeyi namijin dare ka man ya aure ni fa kitaimakamin dan Allah 🙏🙏🙏
2026-11-21 18:01:15
1
aliyuc4
Aminatou 🥰😍💞💗 :
Dan Allah aunty zee maganin ciwon zuciya
2026-11-20 22:09:14
1
luxurybagsandshoes2
meenal collections 👗🛍🥿👠 :
Amman yayan habban dakawa za,ayi kokuma hk za,ayi
2026-11-20 21:42:27
1
hajja_sumy
HOUSE OF SUMY IMPORT :
Nidai ataimaki nubdana ciwon baya
2026-11-20 22:33:17
1
zalihayacouba
Zaliha yacouba :
Aslm barka da warhaka nikam maganin sanyi nayi amma da nasha ruwa mai sanyi sai ciwon ciki
2026-11-20 17:30:09
1
ammimaryam3
Mom maryam ❤️ :
Dan girman Allah maganin mura namai ciki dan allab
2026-11-20 21:22:59
1
halifanmama_442
halifan mama0 :
dan Allah no nake so
2026-11-20 21:50:18
1
ammiee006
Ammiees collection💘💕 💘🛏️💞 :
Aikuwa insha Allah shima zan gwada insha Allah nagode🙏🙏🙏
2026-11-20 17:51:29
1
xeeh2027
Lady😍 :
Ni ke xaki hadamin duk maganin da nakeso in biya gskia
2026-11-20 12:42:03
1
user5885735240059
ummu khausar :
Dan Allah Anty zee kitaimakamana Da maganin kurga Na jarirai
2026-11-21 16:31:45
0
scholar.171216
Cosmopolitan Scholar :
dan allh sis nikuma mgnin tada nakuda wlh banso amun inducing
2026-11-21 14:46:57
0
maryamn922
maryamn922 :
Ameen ya allah
2026-11-20 11:54:14
0
user18517451398501
Khadijah Muhammad baitah :
ni wllhy kamar mijina sak har kwanciyar aure yakeyi dani
2026-11-21 18:48:02
0
user3981848817384
user3981848817384 :
ina bukatar number ki dan Allah , hight prolactin ne ke damuwa na
2026-11-21 07:41:42
0
drhajarakabir1
@ Dr. Hajara kabir Najimeta :
Ae Allah yarabamu da sharrin namijin dare Wlh ina fama dashi 😭
2026-11-21 17:17:55
0
ummusiyama3434
ummu siyama👱🏽‍♀️ :
Allah yajawo mana mafita🥺
2026-11-21 17:02:14
0
aishanura48
Aisha nura 🥰daura :
Dan Allah minene pld
2026-11-21 12:04:18
0
mrsalajindubai5
mrs💍alajin🦋dubai5🥰🫂 :
Dan Allah Anty Zee kibani maganin ovarian cyst Dan girman Allah 🙏🙏🙏
2026-11-21 10:56:44
0
zaynabsuraj
zeesuraj💕 :
Dan Allah anty Zainab ciki wata 5 basir Mai tsiro yana damuna, mezan Yi anfani dashi? pls karki sharei
2026-11-20 12:25:06
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About