I love this lady 😍 Ammadai kar amanta Dambun shinkafa always is available 🥰
2026-11-20 12:42:29
0
🫧🎀Scenthaven🎀🫧 :
Cutie Tyha Bayt ❤️🥰 Gaskiya ke mace ce mai daraja ta musamman. Ba kyau da sura kawai kika burge ni ba, har da nutsuwarki, mutuncinki da irin kwarjininki. Duk lokacin da na ga hotonki, sai na ji wani irin farin ciki a raina. Ina roƙon Allah Ya ƙara miki kyau, daraja da farin ciki. Wallahi kina da wani matsayi na musamman a zuciyata, kuma burina shi ne in samu damar saninki sosai. Allah Ya kiyaye min murmushinki, sarauniyar kyawawan mata. ❤️🌹
2026-11-20 12:11:35
2
salamatou :
Aunty cutie ayyyyy
2026-11-20 11:29:21
0
yahanasu sada sani :
auntyna
2026-11-20 11:38:21
0
Hajara Qurrat :
Wannan akwai brown dinta ne pls
2026-11-20 12:26:37
0
Rëãl Ãbbäty 😎 :
First comment
2026-11-20 11:27:39
0
Bilkeesou😻 :
DLD 4+4✊Insha Allah 🙏🤲😊
2026-11-20 12:26:13
0
Mrs Haroona🌹 :
asai turaren huta da humra
2026-11-20 12:25:09
0
mie mie🥰 :
masa allah Allah yakaro customers aunty cutiee
2026-11-20 12:40:06
0
auntyn haneef collection :
Ina saida lace a kwari
2026-11-20 12:17:29
0
Princess 👸 kd :
sai da ki
2026-11-20 12:05:55
0
Yar auta :
Maddddd Allah ubangiji ya bani kudin na saye rigarnan don girman Annabi da alqur ani😩
2026-11-20 11:57:21
0
haleematuuu💋💋 :
wow tamin kyau @cutie tyha bayt
2026-11-20 12:40:53
0
baliksu Abdullahi :
Aslm🫱🫱
2026-11-20 12:30:26
0
Basmtie💥💖 :
gimbiyar hausa
2026-11-20 11:39:17
0
michou💞 :
fatan alkhairi
2026-11-20 11:38:33
0
Fatima _Aliyu_Ahmad ✨❤️ :
Bayt of abaya 🫡💯
2026-11-20 11:30:22
0
isahat25💕❣️💞🥰🥰🥰 :
masha Allah 🙏 🙏 🙏
2026-11-20 11:44:01
0
ameena muhammad :
zuchiyar da bata nufin kowa da sharri fatan kasuwa mai albarka
2026-11-20 11:31:15
0
💫M* BACHE 💫 :
Allah ya kara daukaka
2026-11-20 11:30:13
0
Zainab M Kabir 🖤🦅 :
kasuwa me albarka 🙏
2026-11-20 11:34:07
0
Mommy safeeyan :
Masha Allah 🫂
2026-11-20 11:31:38
0
bk :
sarauniyar abaya ta kasar hausa da 🌍🥰🥰
2026-11-20 11:32:00
0
Bin Ibrahim farawa🙏🛜💫 :
abaya in bata Shagonki cutie tyh beyt sharace Aunty cutie Allah ya kawo kasuwa mai albarka 🙏
2026-11-20 11:32:55
0
HOUSE OF LUJAIN 👗🧕🛒🛍️ :
2026-11-20 12:06:06
0
To see more videos from user @cutie_tyha, please go to the Tikwm
homepage.