@binhasheem01: Ina cikin matuƙar farin ciki da godiya ga Allah da Ya bar min mahaifiyata a raye har ta fara ganin nasarorin da nake samu da idonta. 🥹❤️ Ina roƙon Allah Ya ƙara mata tsawon rai cikin ƙoshin lafiya, domin ta ci gaba da kasancewa tare da ni, tana ganin nasarorina, tana kuma alfahari da ni. Ya Allah, kada ka nuna min ranar da ba zan gan ta ba. Ka saka mata da aljannatul Firdausi. Ameen. 🤲❤️

Awaisu Bin Hasheem
Awaisu Bin Hasheem
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 20 November 2026 13:09:51 GMT
70737
23681
1373
318

Music

Download

Comments

meenal_shuarah
MEENAL :
Congratulations Westin money
2026-11-20 13:32:17
70
nasfar03
nasfar03 :
To wacece wacce tarasu kwanaki?
2026-11-20 14:12:28
20
officialprincekano
PRINCE KANO :
Masha Allah congratulations aboki Allah ya sanya alkhairi yasa lafiya ta amfana🥺🙏❣️
2026-11-20 13:20:10
30
shoiding
🛍️SHOIDING’S PLANET 🛍️ :
Kuyiwa Allah kusaye Turare 😩😩😩
2026-11-20 13:12:11
35
nickdaine_001
NICKDAINE_001 :
bah mahaifiyar ta rasuba
2026-11-20 13:32:21
2
user5131448736191
Kabir :
Dan Allah kuma Mahaifiyata addu'a Allanda ya fini sonta ya ɗauke abarsa .Allah yasa ta huta ,yasa cen ta fiye mata nan . Masha Allah Awaisu ,ko tantama bana yi ,insha Allah albarka ta riga da ta chiga
2026-11-20 13:17:04
6
hauwa.muhammad379
Hauwa Muhammad :
Masha Allah Haka akeso Awaisu kaci gabada kulawa da Mamanka Wlh 😭😭😭😭 Nikuma Allah yajikan Mamata
2026-11-20 13:42:39
8
king_andi_
King-andi :
Congratulations bro 🤗💫
2026-11-20 13:26:54
18
fahadabubakar455
FATO MONEY 001🥇 :
🤍✌
2026-11-20 13:39:00
18
abdoulrahim203
🇳🇪𝘈𝘣𝘥𝘰𝘶𝘭 🗽🍃 :
Allah ya kai iyayanmu gidan aljana🙏😤
2026-11-20 15:26:20
0
legend_baqeer_
 legend_baqeer  :
Congratulations Shugaba❤️✊🏻
2026-11-20 13:25:53
2
nanahjewelry
Nanah jewelry :
Always Nanahjewelry taku ce🫵🏻
2026-11-20 15:19:55
1
itx.oumer1
Umarx :
More money more happiness 😊
2026-11-20 15:49:53
0
user996619611611
user996619611611 :
Masha Allah congratulations
2026-11-20 15:53:41
0
mmmusty0
MUSTAPHA KN 🇳🇬🥷 :
MUHAMMADUR RASULULLAH (S A W)
2026-11-20 14:41:06
1
kinggayeelegend
KING.GAYEE 🤴 :
Allah ya jikan masussuka
2026-11-20 13:40:32
5
maigidanruwa3
MAI GIDAN RUWA BACK UP :
congratulations mamana
2026-11-20 13:31:57
1
bsd_brother_dorayi
bsd brother dorayi :
congratulations bro
2026-11-20 15:53:37
0
a.producer3
ABDULGAFFAR INTERNATIONAL :
♡ 999.9K
2026-11-20 15:12:39
1
queen.teemah26
SHALELEN MAI RABO 😔🤩🫠 :
masha Allah tabarakallahu 🥰
2026-11-20 15:44:14
1
lawanmshareef
SHURAFA'U 🕋 :
ina Neman makauniyan shawara
2026-11-20 14:26:35
0
islamhotmail.com7
H L D 227🇳🇪 :
ma sha allah alhamdoulilah le roi 👑👑👑
2026-11-20 15:40:38
1
user4572017109632
Jimrewa Gilbert :
congratulation 👍👍👍🙏
2026-11-20 14:54:01
1
sdboii
ابوبابكر صديق❤️‍🩹💰 :
Amin ya hayyu ya kayyum
2026-11-20 15:16:15
1
imranabishir815
Imrana bishir :
Masha allah
2026-11-20 13:45:19
1
To see more videos from user @binhasheem01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About