@officialwaekay: Using spiritual products such as spiritual soap or special powders to gain fame, luck, wealth, or customer attraction is considered shirk.
dole seta koma makaranta [Laugh approved][Tears of joy]
2026-11-20 14:12:18
144
khadylado :
Wai kuma inka siya sai ace ba yanzu zaiyi aikin ba i thought sha yanzu magani yanzu ai😂💔wayyo
2026-11-20 14:45:48
170
Meerah❤️ :
Ngd yaya waekay😂🥹kacemata bank to islmiyya😂😂
2026-11-20 13:59:24
397
Nana Aisha🤍 :
Warkay dole fasai ka koma makaranta yanzu dan Allah da irin hassadan damukeyiwa juna arewa zata cigaba ko badama kuga mata suna kasuwanci ko suna cigaba Instead of supporting her, you're helping advertise her to the world. Kullum tunaninku how you can pull her down haba shiyasa anacan ana cigaba baddamu wlh sbd kowa bayason ace wani yyi gaba gwara duka ataru amutu gu daya
2026-11-20 16:14:28
9
user6086346901311 :
Wlh Allah abun yanayi dan Wlh ni na gwada kuma ba shirka bane
2026-11-20 15:18:43
14
A.A HABEEB CLOTHING ✂️ :
You are absolutely right bro💯
2026-11-20 22:14:57
0
Abu Abdulrahman :
tell her the truth waekay
2026-11-20 22:05:24
0
abbaskiller :
back to school
2026-11-20 21:50:57
0
Muhammad S Namadi :
Fada mata gsky dai waekey 🤣🤣🤣 i
2026-11-20 14:55:29
61
Sadeeq :
Wllh Inajin Dadin Dabin nan [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-20 22:09:49
0
ℝ𝕖𝕒𝕝__𝕊𝕒𝕕𝕖𝕖𝕢 😎🦅 :
sheik waekay
2026-11-20 22:42:21
0
Haleemah🤍🌸 :
Wlh wlh shirkace
2026-11-20 20:59:09
5
mission majnoon :
gaskiya ne abokina ka fuskanci mai ake nufi da tauhidi allah ya maka albarka
2026-11-20 14:16:22
55
madoventures1 :
Iyyakana abudu waiyyakanastain
2026-11-20 14:25:44
33
𝐒𝐀𝐋𝐀𝐇𝐔𝐃𝐃𝐄𝐄𝐍🌹📿 :
Ni blocked dina tayi saboda nace Dole saifa ta koma makaranta
2026-11-20 14:50:43
50
Affah🫧 :
Ni ka amso ka bani na gwada maku😭😂
2026-11-20 14:56:58
29
Abbakar ___Crypto__📉📊📈 :
Yau na taba first comment wlh
2026-11-20 13:57:53
91
sammaniisahgamji :
wallahi kana kan gaskiya Allah yayima albarka..🙏🥰🥰
2026-11-20 15:35:57
8
ALH DANWAWU 😎 :
Anayi muna jin dadi 🤣🤣
2026-11-20 15:02:05
8
To see more videos from user @officialwaekay, please go to the Tikwm
homepage.