@btvafricaonline: DA ƊUMI-ƊUMI: Fusatattun Matasa Sun Kai Wa Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Hari a Masallacin Ƙasa da ke Abuja Rahotanni sun bayyana cewa wasu fusatattun matasa sun kai wa shahararren mawaƙin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, hari a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja, yayin da suke ƙoƙarin lakada masa duka. Sai dai jami’an tsaro sun yi nasarar shawo kan lamarin tare da kuɓutar da mawaƙin daga hannun matasan.

Btv Africa Online
Btv Africa Online
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 20 November 2026 18:42:33 GMT
5214
412
6
22

Music

Download

Comments

ibrahimsaadu155
Ibrahim Sa'adu :
MASHA ALLAH 🙏🙏
2026-11-20 20:35:24
2
02usmanshafiu
Usman shuwa🔹 :
kuyi muna bayani
2026-11-20 19:43:26
0
muhammedmuhammed3043
Muhammed Muhammed :
Masha Allah
2026-11-20 22:49:24
0
aliyuishaq958
aliyu :
🥰🥰🥰
2026-11-20 22:11:13
0
dauda.musa.kawuwa
dauda musa kawuwa :
😂😂😂😂😂😂😂
2026-11-20 21:51:46
0
user205839804196n
Mubarak@ :
😁😁😁
2026-11-20 19:30:24
0
muhammedblakafe2
muhammedblakafe :
🥰🥰🥰
2026-11-20 22:11:56
0
To see more videos from user @btvafricaonline, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About