@abba_bloger: Abdul Turaki Ya Tona Asirin Yadda Dan Bello da Sharafadeen Suka Haɗa Shi da Sheyi Tinubu Har Ya Koma APC! Bayan wannan bayani, mutane da dama sun shiga muhawara a kafafen sada zumunta, inda wasu ke zargin Dan Bello da Sharafadeen da yin amfani da sunan kare talakawa, alhali kuwa suna da muradun siyasa na kansu. Wannan lamari ya sa mutane ke tambayar ko sukar da suke yi wa gwamnati ta gaskiya ce, ko kuwa wata hanya ce ta cimma burinsu na siyasa. #AbdulTuraki #DanBello #Sharafadeen #SheyiTinubu #APC

𝐀𝐁𝐁𝐀_𝐁𝐋𝐎𝐆𝐄𝐑✔️
𝐀𝐁𝐁𝐀_𝐁𝐋𝐎𝐆𝐄𝐑✔️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 20 November 2026 18:55:20 GMT
286076
41921
869
1327

Music

Download

Comments

shaheedah247
shaheedah :
wlh ni dan Bello shine yabani mamaki
2026-11-20 19:49:20
702
marafaumar
marafa umar :
Dan Allah kowa yayi block 🚫 Dan bello da sharafadeen
2026-11-20 20:08:00
388
admiral_asil
Admiral_Asil :
Allah ya tonawa Dan Bello asiri
2026-11-20 19:57:36
229
habeeb__alee
Hαbeeb_Textile :
nine dan bello 😂
2026-11-20 21:46:40
15
aminu.khalid
Aminu Khalid :
tayaya zamugane gaskiya yafada yakawo hujja mugani
2026-11-20 19:52:03
159
omoteacher5
Omoteacher :
Mutane sai zagin dan bello suke wlh banyarda ba Sbd dan bello bazai aikata haka ba inada kyakyawan Zato akanshi
2026-11-20 21:24:36
70
abbanyusuf2
nass sn💤 :
Dangote give me my ₦5,250😭
2026-11-20 20:08:31
73
oumsabeer25
Abban Zainab :
Na dade da sanin cewa Dan bello Aljihunsa yake karewa
2026-11-20 20:07:54
72
seemoh1414
Ibrahim seemoh 🥰 :
mutane kuna wahalar da kanku yanzu a Nigeria waye yake abu dan talakawa kowa aljihunsa yake gyarawa wlh malamai ma suka karbi kudi balle dan social media 🤨
2026-11-20 22:10:39
25
aicartoon00123
KRB TV :
Karya yake ya nuna mana hoton dan bello manan
2026-11-20 21:30:15
16
auwal____0
محمد :
Nikam sai naji daga bakin shi Dan Bello din
2026-11-20 20:44:29
28
mohd__adams
Muhammad Adam :
Kowa a Nigeria 🇳🇬 fa me laifi ne
2026-11-20 19:58:56
31
rumaisasaeedmuhammad
Rumaisa ab 👸 :
Yanxu nida banajin turanci waxe fassaramin abunda akace 🥺
2026-11-21 01:42:55
5
bareey3432
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Allah dae ya kyauta
2026-11-21 08:09:10
5
yaub60
ZAKI60🇳🇬 :
Allah ya saka da alkhairi abba .
2026-11-20 19:04:42
16
jmaga111
Jmaga :
I love you tiraji
2026-11-21 10:52:42
1
binsergeer
ASAD 🌹✌🏽🫶🏻 :
Wannan qasar dai da reverse ake tafiya wlh 💔🤦 wai dan bello da sharfadden yardar da muka musu Allah ya isa bamu yafe bah
2026-11-21 10:33:56
5
mamee0096
mamee0096 :
Allah ya isa tsakanin mu da kai @dan bello
2026-11-20 23:01:12
8
ashiruzolacomms
AZC Zola comms :
Abdul turaki wlh ka godewa Allah zuciyarka me kyau ce
2026-11-20 22:22:55
12
takwaskwas2023
Takwaskwas :
No one noticed my name 😂
2026-11-20 23:27:04
10
umar.abdullahi3950
Umar Abdullahi :
Ok kuma fah kana da gaskiya, Amma indai hakane Dan Bello ya chi amana 🤫🧏
2026-11-21 07:06:33
5
hisquee07
His~Queen👑 :
Nidai kawai so nake wani yace min wannan karya ne shine kurum hankali na ze kwanta wlh😭
2026-11-21 02:39:57
8
umarak3461
Umar Ak 🦅♥️ :
Ni nadade da gano Dan bello munahiki ne sbd kullum zagin shuwagabanni yake Amma yaki fadar wanda yakamata a zaba
2026-11-20 20:55:32
12
sadisuabubakar121
Sadisu Abubakar121 :
dan bello must go
2026-11-20 19:54:15
22
risku331
Risku@3311 :
Allah
2026-11-20 20:05:43
6
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About