wlh. a inda nike kowa yasan kasuwan ci nike amma wlh tsabar talaici sun rasa kalar zargin da za suyimin amma tabbas haushina sukeji..kuma insha Allah zan bar gurin..
2026-11-21 15:58:31
20
muhammadbasiru2 :
ga talauci ga hassada
2026-11-21 05:35:23
95
Lukman Bello :
especially Kano
2026-11-21 02:31:00
48
Nuradden :
wallahi ko jiya na fara wannan tunanin saboda naga alama kudi sunfara zuwa
2026-11-21 07:33:05
35
Oumah :
😂😂😂 kai duk maganar ka gaskiya ce amma babu dadin ji
da mai kudi da talaka Allah yayisu mlm ana nema Allah yabawa kowa mafita rayuwama nawa take Allah ya horewa kowa kafadi alkairi ko kayi shiru haka hadisin Manzon Allah yace
2026-11-20 23:56:21
9
fadeela :
maganan ka gaskiya ne
2026-11-20 22:32:58
25
MELAFI'A🇳🇬🇸🇦🕋🌍NG :
Kakiyayemu Malam wllh
2026-11-21 05:10:04
8
Abd_0133 :
pure fact
2026-11-22 05:24:53
0
elsadeeque31 :
Very correct 💯
2026-11-21 23:53:03
0
Muhammad Tasiu Dansarki :
You are right
2026-11-21 21:57:15
0
haruna Ousmane :
gaskiyane
2026-11-21 05:27:21
5
Helson Brown :
😂 very true
2026-11-22 04:02:52
0
Muhammad Hassan :
hakane
2026-11-21 05:35:57
5
adamuahmed09 :
aha☺️😁
2026-11-21 04:41:42
5
stormmadeforme :
The bitter truth
2026-11-21 09:59:09
0
Sulaiman yusif :
it's true
2026-11-21 14:25:08
0
Abatcha Ali Hassan :
gaskiyane 🤣
2026-11-21 05:42:31
5
whitehouse :
hhhh
2026-11-21 05:03:43
5
Yusuf Ahmed :
gaskiya ne
2026-11-21 05:43:51
5
Dr SP ABOKI :
Gaskiya Mai dacin Fadi 🤧
2026-11-21 05:59:03
12
G.L.O :
Ameen Ameen
2026-11-21 05:35:38
5
Abdulaziz drinks Gumml :
Gaskiya ne.
har dai wajan tara 'ya'ya ya kamata musan lokaci ya chanja.
mu talakkawa mu sanda haka.
2026-11-21 06:00:04
12
Nasiru Isa :
Allah jikan masussuka
2026-11-21 09:40:01
7
To see more videos from user @sadauki_khaleed_sambo, please go to the Tikwm
homepage.