@uss21multimedia: Shugaban Majalisar wakilai Tajudden Abbas ya bayyana haka ne wajen wani taro a Abuja, inda ya buƙaci gwamnatoci a kowanne mataki su tashi tsaye wajen sauƙaƙawa jama'a. Abbas ya ce ƴan Najeriya na buƙatar ƙarin tsaro da damar samun ayyuka da ingantuwar ayyukan gwamnati da shugabanci na gari da kuma alfanun dake cikin sauye sauyen tattalin arziƙin da gwamnati ke aiwatarwa,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok
wannan zance ne. dokar Allah ce kadai ba zata chanju ba
2026-11-20 23:46:04
5
yahaya lawal 001 :
bamayi akai kasuwa anything about tunibu we have rejected it
2026-11-21 07:53:31
0
Sama'ila Millau :
This is Anti-poor system of government....
2026-11-21 05:41:27
0
Ali Umar :
malam constitution ma idan munga dama sai mun sanja ba iya doka ba
2026-11-21 06:04:32
0
@Yareema🫅🫅 :
to saiiime su saka mana,
(إِيَاكَنَعْبُدُوَإِيَاكَنَسْتَعِينُ)
Iyyaka naabudu wa iyyaka nastaen
2026-11-21 06:38:58
2
El-IbrahimDsk :
Allah ya sa mu dace
2026-11-21 04:44:56
1
Painter :
ta Allah ba tasuba Kuma insha allahu TINUBU MUST GO Kuma dokarsa ai bata Allah bace balle ace baa canjawa kamar yanda son ransane ya ingizashi to insha ALLAHU sai an rusa wannan mummun Shirin nasa
2026-11-21 01:09:38
2
REalMandijaye7💕🇳🇬 :
karya ne akayiwa kudin tsarin mulkin kasar ma gyara
2026-11-20 23:16:54
1
Basheer Auwal :
wannan baa gaskiya bane
2026-11-20 22:12:57
2
ummumasakin :
to sai su ci gaba da zama tunda dakin iyayansu ne,Allah ka isar mana
2026-11-20 22:57:50
2
Tauraron Suhail :
2026-11-20 21:57:14
2
fine bobo :
ai dai mutanene government
2026-11-20 21:09:25
2
Musbahu Muhammad :
aiba dokar Allah bace kamar yadda ya saka,mn insha Allahu
Allah zai kawo mn wanda zai cire
2026-11-20 22:37:07
1
Usmansmart Sani :
Tunubu must go
2026-11-20 22:45:22
0
Ibrahim hamza isah :
kowa da lokachinsa ai
2026-11-20 22:58:43
1
Dan mama :
yadda yasa haka za,acere
2026-11-20 22:09:10
1
fatthiyya🇳🇫🇪🇭 :
habbadai
2026-11-20 21:22:54
2
Audumugun boss :
ADC
2026-11-20 22:09:14
1
Iqbal :
saboda su sauran shuwagabannin ba zabar su a kayi ba.
2026-11-20 20:55:46
1
ngulde :
Allah yafisu
2026-11-21 08:34:41
0
I D AMEEN :
to ai sai fara gyara dokar tukunna Daga No xuwa yes bashikenanba Daga Kuma sai a gyara duk abinda xaa gyara
2026-11-21 09:18:24
0
mukthari tafa :
subhanalillah
2026-11-21 08:59:57
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.