it is the guy u people av problem with or the country?
2026-11-21 08:46:39
0
REAL😍 DAN 💗 MAMA ❤️🌹😍 :
kukaramai wayakawoshi
2026-11-21 07:54:51
0
Ahmad Assaminaky :
Lokacin da Buhari ya tura General Tukur Yusuf Burutai Zaria yaje ya kashe mana sama da mutum Dubu a Husainiyya da Gyallesu, a lokacin Kuma @Dauda Kahutu Rarara ya rerawa Burutai Wakoki na nuna jinjina da goyon bayan kashe mu da Burutai yayi bisa Umurnin Buhari. gashi tun ba'aje ko ina ba Allah ya fara saka mana.