@falaludorayi: KADAN DAGA EPISODE 3! 😱🔥 GIDAN BADAMASI S08 - YAU DA DADDRE! Kun shirya! Abin da zai faru yau, sai wanda ya kalla! 😂💥 Tsugune ba ta kare ba! Season 8 🔥😂 ▶️ YAU da daddare 8:00 na dare DORAYI FILMS TV da ke YouTube Arewa24 - 9:00 na dare #GidanBadamasi #GidanBadamasiSeason8 #DorayiFilms