@talent_televition: 🚨 KE BA KI DA RABO? TO KAR KI WUCE WANNAN BIDIYO! Wataƙila wannan shi ne darasin da zai sauya tunaninki game da sana'a, ƙaramin jari da hanyar samun babban matsayi a rayuwa. Kada ki raina sana'ar da ƙaramin jari, domin ba girman jarin ne ke tabbatar da nasara ba, dabaru, ilimi, haƙuri da jajircewa ne! Wataƙila abin da kike nema domin sauya rayuwarki yana cikin wannan bidiyon. KALLA HAR ƘARSHE, KI KOYI DARASI! #SanaA #KaraminJari #DogaroDaKai #MataKuKamaSanaA #UseYourTalentNigeria
slm, bamu number da account na biya, pls tell us your Whatsapp number.
2026-11-22 05:26:47
1
Habibtu :
am interested pls
2026-11-22 06:55:05
0
user4596569533244 :
Ina so please
2026-11-22 00:02:24
0
Zainab justice :
phone number pls
2026-11-22 10:33:38
0
ontop :
To number ka fa
2026-11-22 04:41:27
0
Amis ko baby :
masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-22 08:04:05
1
Zainab Aliyu umar :
Dan allah idan mutum yanaso yakoya yazeyi yasameka
2026-11-22 09:53:59
0
yar makka :
inaso yarinyata ta koya please
2026-11-21 19:13:51
1
mmsayeed :
Allah ya maka albarka da bakada hassada ka koyawa mutane bakaji qyashiba Allah ya kawo kasuwa mai albarka ya qara daukaka yasa albarka a duk abunda ake nema na alkhairi ya hayyu ya qayyum
2026-11-22 09:08:01
0
mom farha durling🥰 :
taya Xanshiga kuma harnawa xamubiya dan allah
2026-11-21 10:07:46
1
rukky :
Masha Allah inada sha,awar koya ta ina ake registration din?
2026-11-21 15:19:49
1
maryma abubakr sadik :
Aa nidakai nakeso zazoni nakoyawa kaina
2026-11-21 11:44:33
1
@zuweeey64 :
Muna godiya Allah ya saka Maka da alkhairi
2026-11-22 09:32:35
0
firdausiisah8 :
Inaso
2026-11-22 08:30:37
0
rukayyatsadik311 :
Muna godiya
2026-11-22 09:48:56
0
fatima Muhammad :
masha Allah
2026-11-22 09:00:27
0
Ummi Salma :
next 🥰🥰
2026-11-22 08:52:25
0
user5774971793094 :
Niger na ke ta zan shiga ina bukata
2026-11-22 11:52:19
0
hauwau sulaiman :
Dan zatin Allah inaso
2026-11-22 07:17:31
0
Amis ko baby :
mo na godiya
2026-11-22 08:05:04
0
maimunasuleiman4 :
Ina so yarin yata takoya
2026-11-22 07:57:09
0
Khadija Abdullahi :
ni ma inaso koya
2026-11-22 07:56:23
0
Zahrau Abdullahi :
Masha Allah da kai
2026-11-22 07:29:43
0
Aisha Yakubu :
munaso allah yatemakeka
2026-11-22 09:22:50
0
To see more videos from user @talent_televition, please go to the Tikwm
homepage.