ni yar Kaduna amma ina son kwankwaso har cikin raina ko 2023 shi na zaba kuma yanzu haka ma my vote is for OK
2026-11-22 06:33:03
64
mudahher surajo :
Wanda yafika alkhairi dole yafika masoya
2026-11-22 05:55:27
47
Dan alaramma textile :
mene abin birgewa ai aikinsa ne dole yayi
2026-11-22 11:43:40
4
Adam Ishaq Muhammad :
Allah ya tsayawa kwankwaso
2026-11-21 22:53:21
25
abbakar D abdul dbt :
wallahi ko,amutu ko ayi rai wallahi Muna tare da kwankwaso wallahi kwankwaso duniyane Allah ubangiji 🤲🤲🤲 ya saka masa da alkairi Allah ya cika masa bukatunsa na alkairi.wallahi in Allah ya yarda kwankwaso safiya karbi nageria talakawa zasuji dadi wallahi ya Allah Ina rokonka daka cikaba kwankwaso burinsa 🤲🤲🤲🤲 Allah ga kwankwaso Allah ameen 🤲🤲🤲
2026-11-22 05:37:20
9
sha’aban skindoctor@ :
Maganar gaskiya alkairin kwankwaso Yafi sharrinsa yawa a kano.
2026-11-22 04:49:49
23
AU Yariman gawuna MJB :
GAWUNA IS COMING 🔥🔥🔥
2026-11-22 16:45:43
0
S kibiya :
hope win
2026-11-22 16:10:58
0
Fumhan luxury :
We are OK
2026-11-22 10:33:59
0
Aliyu Haidar :
Allah yasaka masa da Alkairi 🙏 jagoran mu Abin toyin mu