@humairah_tajs: Da na kowa ne. Yaran nan ba su suka sa kan su a cikin Wannan halin ba, qaddarar su ce kuma babu Wanda yafi karfin qaddara. Idan ka jiqan wani sai Allah ya dube ka kaima ya jiqan ka❤️🩹 Been over a year since I posted anything but I’m back now bi idhinillah❤️ #humairahtajs #healingwithaysha #almajiri #almajiri_bawan_allah