ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir Auna Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira Alfarmar Annabi Muhammad s.a.w danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲