Allah ka karemu da zuriyanmu da dukkan Muslims bakidaya ameen
2026-11-21 20:55:59
8
Dukkan Complex :
Yaa Allah mun gode da baka dora mana mummunan kishin masiba ba. wannan wane irin son Duniya ne. ba'a tuna mutuwa
2026-11-23 07:06:07
3
Ummul Banaat :
Akan Namiji akan soyayyarsa kirabu da soyayyar Allah da rahmarsa tirr da Allah wadarai
2026-11-22 10:32:55
6
Ammein Ahmad (MUFTEE)💔💞😥 :
allah karabamu da soyayyar daxata kaimu wuta 🥺🥺
2026-11-23 07:32:37
1
khadsad delicious :
😭😭Kai inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
wai mata dan allah meke damunmune ne malamannan kullun cikin fadakar damu suke amma wasu kamar an kulle musu gwagwalwa kuma wai se sun aikata abinda sukayi niya se suzo suna cewa wai su daluban malamne saboda san zuciya Allah ka shiryemu ka shirya mana zuri'a
2026-11-22 07:25:44
4
AUTAR_MAMA🥰 :
ya ubangiji ka tsaremu daga wanna. abin
2026-11-21 23:05:05
4
Zarah Ahmad 232 :
Innalillahi wainna ilaihir rajiun
Ubangiji Allah ka kara tsare mn imanin dn alfarmar annabi Ameen y Allah
2026-11-21 23:19:59
6
Haruna Sa'ad :
Allah ya qa ra tsare muna ima ninmu
2026-11-22 05:21:50
3
FAROUK MUSA :
Wllhi Wllhi Wllhi inason mallam ❤️
2026-11-21 21:12:31
4
💫 El-mir moostapha Daura 💫 :
Allah ka tsare mana imaninmu
2026-11-21 22:11:14
2
bakaji88sarkinwaka :
innalillahi wainna ilaihir rajiun ubangiji Allah kakara yimuna kariya da kariyarsa bakidaya
Allah shisa mudacheee ameen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-11-22 10:23:20
1
user7105207626828 :
Wllh mata muji tsoron Allah
2026-11-22 08:57:01
5
aura_by_ff :
Allah ya tsare mana imanin mu da kullihin musulmai
2026-11-22 16:04:31
2
mamyluv :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun
2026-11-22 18:57:18
1
Abdul jos :
Allah ka karemu
2026-11-22 02:19:14
4
Hussaina Mahmud gwagwa :
SubuhanalAllah
2026-11-22 06:58:17
2
GRIEZMANN 7 :
2026-11-22 17:50:09
1
hassana hassan :
hasbunallahu wani'imalla wakil
2026-11-22 06:31:11
2
Nura Hussaini :
Allah ya tsaremu
2026-11-22 04:49:35
2
JOT EMBASSY :
Allah muntuba muntuba muntuba.
2026-11-22 19:12:36
1
@Hala055 :
Ameen ya Allah 🙏
2026-11-22 10:58:56
1
SCENT_BY ZAINAB💕 :
Allah k tsare mn imaninmu🥹🤲
2026-11-22 19:55:10
1
Hauwa Ibrahim :
allah Muna rokonka ka tsare xuchiyanmu
2026-11-22 19:30:34
1
Yunusa Muhammed :
amiiiiiiiiiiin ya allah allah yashiryata
2026-11-22 09:47:11
1
To see more videos from user @abdull_m4, please go to the Tikwm
homepage.