@umar_sunna_1: 🔥😱 TARIHIN ANNABI ISA (A.S.) – PART 5 Allah Ya ba Annabi Isa (A.S.) mu'ujizoyi masu ban mamaki! Ya warkar da makafi da kutare da izinin Allah, kuma ya tayar da matattu da izinin Allah. A wannan kashi za mu ga mu'ujizojinsa da yadda ya fara kira ga mutane su bauta wa Allah Shi kaɗai, su bi tafarkin gaskiya. 📖 Tarihi bisa Alƙur'ani mai girma da ingantattun hadisai. ❤️ Ku danna FOLLOW domin samun PART 6! 💥 UMAR SUNNA OFFICIAL 💯✓ #AnnabiIsaAS #MuujizozinAnnabawa #TarihinAnnabawa #IslamicHistory #UmarSunnaOfficial

💥UMAR•SUNNA•OFFICIAL①💯✓
💥UMAR•SUNNA•OFFICIAL①💯✓
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 21 November 2026 19:12:25 GMT
1241
338
7
5

Music

Download

Comments

teema5856
MissAntou❤️✨🖇️🍂 :
Muna godiya sosay
2026-11-21 19:20:57
0
hassanoneten110
hassanko :
🥰🥰🥰
2026-11-21 19:31:30
0
rayanou.rayanouib
rayanou RAYANOUIbrahim :
🥰🥰🥰
2026-11-22 07:44:56
0
abubakarfullo722
Abubakarfullo :
🤲🤲🤲
2026-11-21 21:47:46
0
bossrn4maradi0
BABA HAEDERE Maradi 🇳🇪💯🥰🦅 :
🥰🥰🥰
2026-11-22 09:58:46
0
user4230416056802
عبدو إسي :
😁😁😁
2026-11-21 19:14:46
0
user9962326835638
user9962326835638 :
🥰
2026-11-22 19:09:01
0
To see more videos from user @umar_sunna_1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About