@bashirmurtala: Nasiha Mai Tsada daga Makabartan Uhud, Birnin Madina tare da mahimfin shi da ɗan shi #professormansuryelwa #MalamAhmadTijjaniYusufGuruntum #waazi_dafadakarwa #foryou #viralvideo
Zurriyya yaayi albarka Allah ye baamu irin wannan zurriyyan
2026-11-22 07:37:17
61
Abdul Zaka :
Mai son dan kwarai ya auri matar kwarai.
Ga karatun ya fito tsaf a wannan family din.
Allah ya bamu mata nagari masu albarka.
Mata kuma Allah ya baku maza nagari masu albarka.
Allah ya taimake mu ya shiryar damu akan hanya madaidaiciya.
2026-11-22 10:07:28
22
user4301309806172 :
Allah Yayiwa Wannan Zuri a Albarka
2026-11-22 10:35:30
8
Muhammad Lawal :
bA abinda yafi dadi Allah ya azurta ka da zuria irin wannan baba sai dai ka gode Allah.Allah yasa mibdace da zuria tagari
2026-11-22 07:24:58
15
mrs_maryam6 :
A proud dad father mashaallah 🥰
2026-11-22 20:25:21
0
Khadeejart MusaGhani :
Three(3) Great Generation.Allahumma barikh
2026-11-22 08:26:08
8
Umayms :
Beautiful to watch u educate ur dad
2026-11-22 07:42:35
7
sarkifahad958 :
Allah yabada lada Allah yahada fuskokin mu a aljjanar fidausi
2026-11-22 07:17:13
6
LABIBA ABDULLAHI :
Allah ya kara lafia yasa agama lafia
2026-11-22 09:33:22
3
HAMDEE KIDDIES WORLD KADUNA :
Rabbi habli minassalihin ❤️
2026-11-22 17:39:53
1
DUKKAN BY OUM SABEER :
Ya Allah [Crying][Pray][Pray]
2026-11-22 08:17:43
0
Bin Magaji 📖🥰👏 :
gaskiya Sunnah da ban ce Masha Allah 🥰
2026-11-22 08:42:44
3
ASAD 🌹✌🏽🫶🏻 :
Alhamdulillah 🥰, Ameen ya Allah.
2026-11-22 09:35:34
3
ABU MUSSADDEQ🇳🇬🇸🇦✅✅ :
Zuriyya Mai Albarka Allah Yakarawa Malam Lafiya Yasakawa Iyayensa Da Alkhairi
2026-11-22 07:42:50
6
Umar_Usman_Textile ✊️ :
Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah Mungode [Hands open][Hands open][Hands open]
2026-11-22 10:28:21
3
Muslim 👨 man :
Wlh nayi mafarki na hadu da prof
2026-11-22 08:53:14
4
Haris Yahaya Ya'u :
masha Allah wannan itace zuri'a dayyaba allah yabamu irin wannan zuri'ar.
2026-11-22 09:45:09
2
Young Sadiq :
Allah yasa mudace
2026-11-22 14:43:18
0
Hassan Mohd musa :
gsky ne Allah saka muda'ce 🤲
2026-11-22 07:21:13
3
mom Ameer collection :
Masha Allah Allah yaima rayuwa 🤲🤲Albarka
2026-11-22 08:30:46
1
نور الإسلام | Nurul Islam :
sallallahu alaihi wasallam
2026-11-22 09:15:56
2
bilbao786 :
Malam 'Dan malam
2026-11-22 10:09:53
1
Ďalibin prof mansur isa yelwa :
Allah ya Albarkaci rayuwarku duniya da lahira malam 🤲
2026-11-22 09:10:43
1
bin Umar :
Allah ya saka muku da alheri
2026-11-22 10:15:07
2
To see more videos from user @bashirmurtala, please go to the Tikwm
homepage.