@sadiqyaboo: Malama Fatima Kaduna Mezakuce???🤔😲

SADIQ 
SADIQ 
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 21 November 2026 19:53:59 GMT
105246
9172
1034
1152

Music

Download

Comments

ramcyluv1
Ramcyluv💕 :
Mai hankali kawai zai iya fahimta abinda take fada 😌
2026-11-22 17:34:24
96
sakinatuisa
Mamee :
wallahi kuyi nazari sosai gaskiya take fadi
2026-11-22 10:08:52
185
idirachida4
🥰🥰🌹 :
Mai hankaline ze fahimci maganata
2026-11-22 12:15:40
74
abbapato2
Awwall Yuseep :
to malama maganrki zamu dauka ko ta annabin mu me gaskiya shugaban masu gaskiya
2026-11-22 10:22:32
60
rabimohammed024
Miss❤️‍🔥 :
She’s telling the truth she’s telling the truth
2026-11-22 10:47:43
33
aisha.m.bello4287
Aisha m bello Mr Ahmed :
kuyi aure ku hayayyafa zanyi alfahari daku ranantashin kiyama inji annabi Muhammadu s a w
2026-11-22 23:55:17
11
mrkbofficial1
MR KB Official 🌍 :
Tsallar surutu ba aya ba hadisi ko hujjah me karfi
2026-11-22 12:29:25
10
user8781023720109
Bintu :
sai wanda zuciyar sa abude take, kwakwalwar sa babu datti zai fahimci gaskiya take fada
2026-11-22 19:04:42
11
dangayanpi
dangayanpi :
Wallahi Aure Ibada Ne Kuma Wadda Yayi Saboda Nema Yardar Allah Yana Da Lada AL'QUR'ANI Da SUNNAR Manzon SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM Sun Tabbatar Da Haka Auren Wadda Ba Musulmi Ba Yana Yine Saboda Al'adar Mutane Ce A Duniyan Ce Shiko Musulmi AL'QUR'ANI Da SUNNAR Manzon SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM Sunce Yayi Aure Zai Samu Lada A Wurin Ubangiji
2026-11-22 11:54:05
10
user678455936929
mar'atussalihah :
in sha Allah sanadiyyar aure zamu samu gafarar ubangiji
2026-11-22 19:19:44
20
maryermah22
Mamurh :
Maganarta gaskiyane sedai bata iya bayani yanda mutane zasu fahimceta ba
2026-11-22 13:09:05
6
mrs_amdeen44
Amdeen :
maganata akwai hankali aciki
2026-11-22 12:14:07
30
lifeofanheiress
Hafsat Muhammad Yaku :
Wagga koh lahiya lau take koh😳
2026-11-22 13:33:20
11
a.g.g62
A G G :
Innadina indallahi islam first in the world Islam and then Adam is Muslim
2026-11-23 06:52:18
0
sheikalhajimaaey
Mallam Sheik🙏🙏 :
you are right but it's wasn't at a right time
2026-11-23 06:52:41
0
saddiqidris942
Saddiq Idris :
Chakuden zance bana understanding walhi.
2026-11-23 05:14:56
0
agumah.fashion
agumah fashion :
This lady she is very deep .then most of the so call Mallama
2026-11-23 01:56:53
0
safnahagama00
safnahagama00 :
Wlh gaskiya tafada
2026-11-22 12:02:32
6
tiktok.comsunana
Sunana 📜 :
me hankali ne zai fahimce ta
2026-11-22 13:03:53
7
user5152862965552
user5152862965552 :
Kuma fa gaskiya ne
2026-11-22 08:22:29
19
miemie558
Arab :
Marriage is beautiful when you avoid it
2026-11-22 14:06:09
14
malamxv
Malam drz :
nidai banga amfanin jin wannan tatsuniyar ba
2026-11-22 12:47:34
14
firdausina1
FM Collection :
wlh wlh gaskiya ne👍🏻👍🏻👍🏻
2026-11-22 11:00:02
15
oumfarhanzaningado
oum farhan zanin gado✂️❤️❤️ :
rudani sunan wani film ,gaba daya na rude
2026-11-22 10:48:51
7
To see more videos from user @sadiqyaboo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About