@uss21multimedia: Shugaban Majalisar wakilai Tajudden Abbas ya bayyana haka ne wajen wani taro a Abuja, inda ya buƙaci gwamnatoci a kowanne mataki su tashi tsaye wajen sauƙaƙawa jama'a. Abbas ya ce ƴan Najeriya na buƙatar ƙarin tsaro da damar samun ayyuka da ingantuwar ayyukan gwamnati da shugabanci na gari da kuma alfanun dake cikin sauye sauyen tattalin arziƙin da gwamnati ke aiwatarwa,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok garba kore
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Region: NG
Saturday 21 November 2026 22:03:55 GMT
Music
Download
Comments
salis :
Allah mungo de maca the Toyota Alexander
2026-11-22 10:26:41
0
Khadijadandume :
bamaso yabarshi kawai
2026-11-22 07:24:20
2
ABB@N AFFAN :
gaskiya nafara tunanen tununbu mutumin kirkine govnoni ne suka zalunce shi
2026-11-22 10:04:40
0
Aliyu Usman :
da talafi me aka kara talauci ko arziki.
2026-11-22 05:43:04
5
Ali funtua :
ya fadi da turanci
2026-11-22 05:40:00
2
Bellodantsoho32 :
Ko 50 Per litre ya maido ban zabar shi. Haraji Kuma idan ya ga dama ya kai liter 5k haraji Kuma yasa 50%[Cool]
2026-11-22 12:41:03
1
ABUBAKARSADEEQ :
Na bir tsa
2026-11-22 09:36:39
1
Yusuf haruna Paris :
Bama so abarshi
2026-11-22 07:11:36
1
ØGÄ_BÕ$$_001 :
wlh gaskiya ne
2026-11-22 07:05:20
1
Faruk Siri :
🫢🫣🤗👈
2026-11-21 22:09:33
2
Abbagana Usman :
hhhhhhh
2026-11-22 10:58:51
1
yahuzabalal3 :
wlh kowa saiyazo gano
2026-11-22 08:35:06
1
ADAMS :
is too late
2026-11-22 08:34:42
1
sadik a Sule :
falle daya ce
2026-11-22 04:02:12
1
baban kamila :
tofa hakat
2026-11-22 06:28:56
1
Abdullahi Adamu :
yyy
2026-11-22 05:11:02
1
GHT_BY_RUQAYYAH :
😂😂😂😂
2026-11-22 08:50:24
1
Balarabe674 :
hhhhhhh
2026-11-22 05:41:58
1
usermallami :
😂😂😂
2026-11-22 05:35:23
1
Dan Jumma zakiru jega :
allah ya rusaku APC
2026-11-22 11:17:47
0
MR. FINE OF KEBBI :
2026-11-22 12:44:41
0
Haruna dan fillo :
2026-11-22 12:51:13
0
Manager :
😂😂😂
2026-11-22 11:48:56
0
Al Imran :
gaskiya ne Baba
2026-11-22 12:49:45
0
basiru alasan :
hhh
2026-11-22 11:12:08
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.