Nima wallahi zanyi ritaya na kuma Qatar ni soja ne
2026-11-22 06:16:57
31
user92072245067 :
From Allah we come and to Allah we will return There's no power nor strength except with The Most Merciful 💯
2026-11-27 20:26:54
0
Nuraddeen_ A_man :
ashe akwai masu irin tunani na cewa idan mutanen suka koma zan bar kasar nan🤔
2026-11-22 07:37:44
16
ABDUL_GERO_10 :
Abokan aiki na daga mai albashi 1.5-2M amma wlh wajen mutum 4 ne suka gudu daga Nigeria a wannan shekarar
2 Canada
1 USA
1 Qatar
Nima da zan samu koyarwa a Qatar ko Kuwait to ta basa fecewa zan in Tinubu ya zarce
2026-11-22 08:45:37
9
Galadima :
Saboda baki gayama shuwagabanni gaskiya
2026-11-22 06:59:17
0
Sheka_Gallary_EventsDeco :
Nigeria will be a better place in sha Allah
2026-11-22 09:35:33
2
Masud_gentleman🇳🇬 :
😢😢😢😢 Yaa Allah Ka kawo mana mafita a ƙasar nan 🙏
2026-11-22 07:42:39
13
Abba. :
ubangiji madaukakin sarki yayimaka albarka
2026-11-27 09:07:46
1
adamsy mahoud :
wlh nima Mallam shirin da nakeyi Burkina Faso Ko Senegal
2026-11-23 20:50:17
1
A.B.K. GAMAWA NIG L.T.D :
Tulunbu most go
2026-11-22 04:38:09
0
Tasiu Abdulhameed :
muma yanzu hakama bama Nigeria Allah yakawomana mafita akasarmu😭
2026-11-23 19:54:59
0
Alkasim Yusuf :
malam wanki kayan sawa kala daya aghana guga da wanki cd 70 kimanin 8000 ta nigeria ne
2026-11-22 16:47:52
1
Hamza shuaibu Usman :
🧐😨🥲𝐲𝐚 𝐡𝐚𝐲𝐲𝐚𝐮 𝐲𝐚 𝐪𝐚𝐲𝐲𝐮𝐦𝐮🤲🤲 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐤𝐚𝐬𝐚𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧𝐚
2026-11-26 14:00:02
1
abba :
wlh mln aurena saura yan watan ni Amma wlh lissapi nake kmr n pasa sbd n bar garin nan
yanxu hk a kswr m ta waya farm center mun gama Gina plaza din ta bello kano an bani noticed mu tashi sbd zalinci gashi mun rasa ya zamuyi nidai bansan adadin sake saken danayi a xcytaba wlh
2026-11-26 05:20:43
1
Miss sheriff :
Allah kar ka basu ikon komawa wnn mulki
2026-11-22 18:43:20
4
Yahaya Ahmed :
Allah Ya kawo mana mafita
2026-11-24 03:47:34
1
almihajumar :
Allah ya kawomana dauki
2026-11-23 07:19:24
1
isahabdulmumini :
Abun takaici Allah ya isa Allah kayi mana maganin azzaluman shuwagaban ni [Pray]
2026-11-22 20:26:31
3
AL'ameen🇳🇬🇦🇪 :
ya ilahee🥹
2026-11-25 05:31:40
1
Mubarak Rabiu Yusuf :
Allah ya duba mu😭😭😭
2026-11-25 00:47:33
1
Usmansmart Sani :
Tunubu must go
2026-11-22 21:41:30
2
yahuza :
Allah ya isanmana
2026-11-22 21:05:15
1
sulemanusman88 :
Nigeria talalace ta mutu murus
2026-11-22 20:42:59
1
gunigis_collection :
Allah ya kewta, what a sorry situation 💔🥺
2026-11-22 16:06:24
1
SADIQ DECOR🇹🇷🇲🇱🇳🇬🖌️ :
Mlm ni mai fantine kuma kasar danake gaba daya adadin mutanan cikinta 20mil amma wllhi nafi ingantacciyar rayuwa akan gida Nigeria 🇳🇬 domin nasami abin da ban taba samuba acikin rayuwata Alhamdulillah🫠
2026-11-22 14:37:50
3
To see more videos from user @salisssunnah, please go to the Tikwm
homepage.