@Khadija muktar:innalillahi wainna ilaihi rajiun Allahumma ajirni fi musibatika waaklifni khairan minha yan uwa daman haka babu take duk wanda Allah bai taba jarabtarsa da babu ba ya gode Allah tunda mijina ya rasu yarana basu san yunwa ba duk yadda zanyi inga na basu ina yi saboda ina tsoron yunwa yunwa ta na chanja tunani ga babba balle yaro ban taba kasa kuka ga ban yarana ba sai daren jiya wallahi yaro na yace uumma kije ki dawo da baban mu kice yazo y kawo mana abinci kinga yanzu babu me bamu ke ke kadai kike bamu ke kuma baki dashi ina giddan yan uwansu ne aka bani daki daya nida yarana hudu dayar ta rasu amma fa bamai taimakon mu basu da zumunci kowa takansa yake ni iyayena sun rasu banda wana daya kuma bansan inda yake ba gashi bani da qoshin lfy wallahi dayar ma yarinyata data rasu wallahi wahalar rayuwa ne nasan da yawa zasu qaryata ni duk meson yazo yaganni wallahi zan bashi lambar wayaa in mace ce har dakina tazo taga inda niike kwana wallahi muna cikin wani hali abinci sai Allah ya kawo muke ci sau uku arana da ina wanki da dawanke wanke awani gida tow sanyi ya kamani har asma ina dashi wallahi jiya haka muka kwana don son annabi muhammad wanda yasan wata qungiya me taimakon marayu ya taimake mu don Allah zan bada adireshi domin tabbatarwa wallahi har fargabar tashinsu nike yanzu daga barcin wahalar da suke ya Allah ka taimake mu muda dukkanin masu buqatar taimakonka kasan su aduk inda suke
2026-11-22 06:20:07
3
Luxury ladies hub🛍️🚚🎀💯 :
Wllh bakiyi dace b
2026-11-22 02:36:56
11
Mom areef :
Yan uwana bishiyu idan mun gama kalla kuxo mu koma daji🥹🤧😭
2026-11-22 06:04:29
1
Eesha❤️❤️ :
Antashi kaina🫣
2026-11-21 23:39:01
9
🔥 @ZahirWithFire 🔥 :
congratulations Allah ya bada zaman lafiya da arziki mai albarka na ta yaku murna 🫡🤸♂️🤸♂️🤸♂️
2026-11-22 06:58:24
0
YELLOW 🟡 MAN💥 :
Allah yabaku zaman lfy 🤲🥰
2026-11-21 23:06:35
6
💔USEEYBOY SML BOY💔 :
Allah yabaku zaman lafiya 🥰
2026-11-22 06:38:54
1
maman twins👯💞💞 :
Allah sarki nana khadeeja an yaudareta
2026-11-22 06:43:45
1
user2391721226949mama.ummi.77 :
aure.ne🤣🤣
2026-11-22 05:35:40
0
Mustafah Haruna :
gaskiya ni dai pa sister jiddah an dau alhaki na pa a nan
2026-11-22 06:35:35
1
teema yar baba😘💫K T G :
Masha Allah kawata Abu namu Allah ubangiji ya Sanya alkairi
2026-11-22 05:16:53
2
kandesh04 :
congratulations 🎉😂😅💃🤸👍
2026-11-22 07:01:56
0
d boy maiwaka :
Allah y naku zaman lfy
2026-11-21 23:02:59
2
LUKAS DAN HAJIYA🌍 :
Allah ya baku zamanee lafia 🤲
2026-11-21 23:43:15
2
aliya sani :
Masha Allah 🤲🥰
2026-11-22 01:58:43
1
user6193282591849 :
Allah yabaku zaman lfy 😍😍😍😍😍
2026-11-21 23:08:47
1
Abdullah :
Masha Allah
2026-11-21 23:15:47
1
mrs dangaske :
Masha allah
2026-11-21 23:25:55
1
Aliyuameensgg :
Masha Allah 👌
2026-11-21 23:35:26
1
Jamila Auwal :
masha Allah
2026-11-21 23:14:23
1
Abou kassiou Hanahi :
2026-11-21 23:58:45
1
👑 𝓥𝓘𝓟 𝟒𝟔𝟎 🧜🏻♂️ :
Mashallah
2026-11-21 23:22:37
1
Dr cash :
Eh mam
2026-11-22 00:25:48
1
💦💦mimi 💦💦 :
wow mom
2026-11-21 23:29:27
1
hapsatyyy :
Wayyoo 🙆♀️antashi wllh🤸💃😂😂
2026-11-22 03:35:54
1
To see more videos from user @jidd510, please go to the Tikwm
homepage.