Allah sarki Abba duk da haka Falle 2 ce Insha Allah
2026-11-22 11:49:09
7
SAS ESTATE AGENT AND PROPERTY :
Wallahi tallahi ba sakinta yayi ba kawai siyasa ce Kuma zata koma dakinta ku rubuta ku ajiye
2026-11-22 08:12:39
22
@kado :
Matsalar iyali har ta kawo sai anzo an tattaunata BBC🤔 Amma dai akwai wauta gaskiya, da ma zuwa kayi gidan su kuka sulhunta ko rabuwar ce gara a yi ta cikin mutunci da sirri yafi wannan terere, babu abinda yafi karfin sulhu in an ajiye siyasa gefe.
Allah ya sa mu dace
2026-11-22 09:59:09
5
Chalottt :
Kwankwason zaisa takaika kotu, tagaji dai. Duk abinda kamasa bataje kotu ba se yanzu she’s tired malam
2026-11-22 10:30:27
5
Almustapha Auwal :
wannan shine ali nuhu ko
2026-11-22 13:04:22
1
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😙
2026-11-22 09:40:39
14
Ya’u kainuwa kitchen :
Wannanfa yasamu damuwa
2026-11-22 08:12:09
6
Golden kitchen :
Yafi haske haske annabi muhammadu 🥹❤️
2026-11-22 12:30:39
27
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
Abba fa dolo ne be kamata yai magana akan lamarin Nan ba,shiru tafi alkairi
2026-11-22 12:55:54
0
Kedu_comms📱 :
Allah ya tsare mutuncinka
2026-11-22 11:37:49
5
A.K NASS😎 :
Zan bada free food 🥘
2026-11-22 10:22:47
0
Fatima💙✨💜 :
Ina complete din video
2026-11-22 08:20:04
0
El-Abdoul :
Allah sarki abba ya rame 🥺🥺🥺🥺
2026-11-22 11:49:30
5
justaliyyu_ :
Ina sai da popcorn 🍿
2026-11-22 11:50:29
0
shamsuddeen :
pelle 1 in sha Allah
2026-11-22 11:31:02
0
baby ghurl☺️ :
Wayyo nakawo🥺🥺🥺
2026-11-22 07:59:08
9
yakubu bil adama :
gaskiya ABBA baka dahankali
2026-11-22 13:20:36
0
Ibrahim kannywood01 :
hhhhh
2026-11-22 11:35:52
3
rahama air luxury store :
nifa wlh gaba daya ya fita a raina gaba daya
2026-11-22 13:40:22
1
.💕 :
Kun rabu ehh ko aa
2026-11-22 13:38:00
0
Z❤️🔥💕 🇳🇪 🇳🇬 :
Hmmm ai ga teema cool nan yar gidan mutunci
2026-11-22 09:34:30
4
To see more videos from user @jimbam_photography, please go to the Tikwm
homepage.