@siyasar__arewa__20: Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana asalin abin da ya faru tsakanin shi da daya daga cikin matansa, abin da ya kai shi ga furta wasu kalamai a bainar jama’a da wasu suka bayyana a matsayin rabuwar aurensu. Za mu kawo muku cikakkiyar hirar a duka shafukanmu na sada zumunta a ranar Litinin. 🎥 - Abba Auwalu
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Sunday 22 November 2026 05:39:22 GMT
Music
Download
Comments
Baffa Ramsey :
Abba wallahi mutumin kirki ne
2026-11-22 06:43:38
4
mai zamani maman kairat :
Hmm insha Allah kagama Milki a kano kano sai yayan amana
2026-11-22 06:40:43
2
maryamuzzamaan :
Damage control
2026-11-22 06:33:26
0
Anas captain :
Dolema muce sai namuji
2026-11-22 06:33:47
2
mandela893 :
sorry Excellency
2026-11-22 06:42:38
0
Abdul shakour_ :
Hmm. Govnor har kar cikin ce wnn fah. 😂
2026-11-22 07:12:15
0
hajara:mewankin:kalkashi🪮 :
Nazo
2026-11-22 06:59:16
0
MUSA SULAIMAN ALARAMMA :
GIYAR MULKI FALLE DAYACHE
2026-11-22 06:53:58
0
@Umar-Sarautah :
kajjama'a
2026-11-22 06:30:45
0
Ibrahim Mohammed :
f1
2026-11-22 06:47:09
0
Real Anass :
2026-11-22 06:32:36
0
Suleman Dimees Lky :
f1
2026-11-22 07:07:37
0
zailani musa :
F1
2026-11-22 06:48:53
0
sani aljabbary karaye :
kano sai namiji
2026-11-22 05:49:40
0
nurudden a light :
to miye anfanin wanan hira kara zubarda mutuncine wllh shiruma yafishi
2026-11-22 06:08:13
1
walida :
Kunnawa na sun fiya girma da yawa 😂😂
2026-11-22 07:11:21
0
Aliyu shazali :
karya yàke...
2026-11-22 06:36:41
0
Sir Aim :
Karya yake
2026-11-22 06:53:49
0
NUHU N.D GORA :
wai nan Governor ne [Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-11-22 06:09:32
0
TRIPLE ~A~80 :
DALLAH KARKA RAINA MANA HANKALI MANA
2026-11-22 07:11:56
0
Maryam Gora👸💖 :
Kanata kara zubarwa da kanka mutunci kawai
2026-11-22 06:46:59
0
S:BADUME☆ :
kai dalla wari
2026-11-22 07:07:44
0
laylaty :
bawani court ka saketa da bakinka
2026-11-22 06:55:36
0
ameer telar1234567890 :
duk kamekame
2026-11-22 06:18:37
0
HABIBU MANAJA :
😂😂😂
2026-11-22 05:43:54
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.