@sadiqsunnah5: #viralvideo #viral #tiktok #sunnah #maidubunisa @TAUHID @__Abuya Mai Dubun Isa @auwal_p.r.o_maidubun_isa Duk Nigeria babu sha,iri kamar malam usman
sadiq Sunnah
Region: NG
Sunday 22 November 2026 07:23:06 GMT
Music
Download
Comments
Zahraddeen Bala :
wlh annabi gaskia ne🥰🥰🥰
2026-11-22 11:46:18
8
Muhammad Nafsu :
duk wani me yabon Manzon Allah (SAW) Shehu Ibrahim shine megidansa [Hands open]
2026-11-22 18:19:13
1
musa yusuf m fugumi :
wannan hk yk JIRA YA KAMASU WLLH 🔥🔥🤗
2026-11-22 16:03:03
0
Hajara Nuhu :
haka yake Allah y Kara basira malan y tsare mana kai
2026-11-22 10:38:29
2
Zakariyy@ibrahim :
gaskiya kenan
2026-11-22 08:43:00
4
sunusi tasiu🇳🇬 🇳🇪 🇱🇾 :
wannan gaskiyane
2026-11-22 11:33:36
4
Abdulkadir Lawal :
naga saddiq sunnah me yahadaka da kida kuma
2026-11-22 13:14:13
0
Ashnur hennah :
Lashakka fil bayan 👍🏻👍🏻👍🏻😍
2026-11-22 20:33:36
0
Saki kowa :
allah ya karamana san shugaba s a w
2026-11-22 12:45:28
0
Auwal Usman :
wannan gskyn wannan titin naganeshi kamar na sharadda kho💯🥰💯
2026-11-22 11:24:59
0
Jeddah y.abdullahi :
Wan Nan Gaskiyane Allah yakara mana soyayyar annabi Muhammad s a w💞
2026-11-22 11:33:37
2
Dauda m nafaransi :
qaryane
2026-11-22 14:32:59
0
musty yashi assunny :
dan Allah ina bukatar full
2026-11-22 13:46:02
1
Ibrahim001 :
wai kumanta fada ne
biyyaya ga shehu inyass Mall
yabon Mall bayane
2026-11-22 13:26:39
0
DE BOSS () () :
lafiya zaka gama in sha allah malan
2026-11-22 21:31:47
0
Engr Nazeef :
Allah sarki yabo YY dadi wnn titin sharada ne dedeh junction din yahaya gusau
2026-11-22 21:45:48
0
Ibrahim isah :
gaskiya ne
2026-11-22 23:10:53
0
abubakarsadeequdawa :
Fatan gamawa lafiya
2026-11-22 22:02:42
0
Mr Phapha :
Allah yakarawa baba lfy
2026-11-22 21:14:36
0
ibrahimanas88 :
me sunan kasidar nan ne pls
2026-11-22 21:21:09
0
@BUBA205❤️✅ :
Dan Allah a Kwai wannan yabon a audiomack?
2026-11-22 22:19:59
0
Detective makg :
Masha Allah. yabon ma'aki mai cike da shauki, Allah ya karawa annabi daraja.
2026-11-22 23:52:49
0
Dan usee :
wannan gaskiyane
2026-11-22 22:50:32
0
Rabiu sani :
waye Usman din
2026-11-22 23:13:29
0
usman :
Gaskiya ne
2026-11-22 11:51:22
0
To see more videos from user @sadiqsunnah5, please go to the Tikwm
homepage.